COVID19: Gwamnatin tarayya ta roki ‘yan kasuwa da kada su kara kudin kayan masarufi.

Gwamnatin tarayya ta ja hankalin ‘yan kasuwa da masu harkar sufuri da kada suyi karin kudi ga harkar kasuwancinsu duba da halin da kasa ke ci na yaki da annobar sarke numfashi. Ministan yada labarai da al’adu, Alhaji Lai Muhammad ne ya bayyana hakan a yayin da yake tattaunawa da kwamitin kar ta kwana kan … Continue reading COVID19: Gwamnatin tarayya ta roki ‘yan kasuwa da kada su kara kudin kayan masarufi.