Da Dumi-duminsa: Tsohon mataimakin Gwamnan Bauchi, Katagum, Da Wasu Sun Sauya Sheka Zuwa PDP

Daga: Abbas Yakubu Yaura Tsohon mataimakin gwamna a tsohuwar gwamnatin APC a jihar Bauchi, Audu Sule Katagum tare da kwamishinoni da wasu mukarrabansa, sun ziyarci gwamna Bala Mohammed a gidan gwamnati da ke Bauchi a ranar Alhamis inda suka bayyana ficewarsu daga APC zuwa jam’iyyar PDP. Gwamna Bala wanda ya karbi masu sauya shekar tare … Continue reading Da Dumi-duminsa: Tsohon mataimakin Gwamnan Bauchi, Katagum, Da Wasu Sun Sauya Sheka Zuwa PDP