EFCC tace Kotu ta yanke wa Dubban Masu Laifi data gabatar a cikin watanni masu yawa

EFCC tace Kotu ta yanke wa Dubban Masu Laifi data gabatar a cikin watanni masu yawa Hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, a ranar Laraba, ta bayyana cewa ta sanya an zartar wa jimillar mutane 2,210 hukunci da ake zargi da aikata laifukan tattalin arziki da hada-hadar kudi … Continue reading EFCC tace Kotu ta yanke wa Dubban Masu Laifi data gabatar a cikin watanni masu yawa