Gara Sun Cinye Takaddun Da Ke Dauke Da Bayanan Yadda Muka Kashe Naira Billiyan 17 — Hukumar NSITF

      Hukumar Kula da Inshorar al’umma ta kasa NSITF ta shaida wa Majalisar Dattijai cewa, Gara ta cinye takardun da ke kunshe da bayanai kan yadda hukumar ta kashe Naira biliyan 17.158, wanda har yanzu babu duriyarsu. A shekara ta 2018 ne rahotan binciken kudaden da aka kashe ya bayyana cewa, Asusun na … Continue reading Gara Sun Cinye Takaddun Da Ke Dauke Da Bayanan Yadda Muka Kashe Naira Billiyan 17 — Hukumar NSITF