Gobara Ta Tashi A Gidan Da Ganduje Zai Koma Bayan Rantsuwa

Gobara ta kone gidan gwamnan jihar Kano mai barin gado Dr. Abdullahi Umar Ganduje wanda ya lashe miliyoyin naira kafin kammaluwarsa. SOLACEBASE ta rawaito cewa gidan da gwamnan zai koma bayan sallama da mulkin, yana kan titin Miagun, bayan Kano Club, a unguwar Nasarawa GRA. KU KARANTA: Messi Ya Mayar Da Martani Yayin Da Barcelona … Continue reading Gobara Ta Tashi A Gidan Da Ganduje Zai Koma Bayan Rantsuwa