Gwamnan Katsina Ya Halarci Taron Addu’o’in Neman Zaman Lafiya a Kwara

  Gwamna Aminu Masari na jihar Katsina ya halarci taron addu’o’i na musamman da aka shirya domin dawowar zaman lafiya da tsaro a jihar da ma Najeriya baki. Jaridar DimokuraÉ—iyya ta rawaito cewa taron addu’o’in ya gudana ne a garin Ilorin na jihar Kwara. Darakta Janar ga Gwamnan bangare Sabbin Kafafan yada labarai, Al-Amin Isa … Continue reading Gwamnan Katsina Ya Halarci Taron Addu’o’in Neman Zaman Lafiya a Kwara