Gwamnatin Jigawa Ta Bayar Da Umarnin Rufe Makarantun Jihar

  Gwamnatin jihar Jigawa ta bada umarnin gaggauta rufe dukkan makarantun jihar bayan fargabar kai hare haren ‘yan bindiga a fadin jihar. Jaridar Dimokradiyya ta rawaito cewa An rufe makarantun a yau Laraba yayin da dalibai ke tsaka da zana jarrabawa. Rufe makarantun cikin gaggawa ya haifar da fargaba ga mazauna jihar da kuma dalibai. … Continue reading Gwamnatin Jigawa Ta Bayar Da Umarnin Rufe Makarantun Jihar