Hukumar NDLEA Ta Kama Kasurgumin Mai Sayar Da Kwayoyi Ta Yanar Gizo

      Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA ta cafke Shugaban Kmfanin saida magunguna na Marvelrock Pharmaceuticals and Stores Limited, Orakwe Chibuike Celestine. An kama Celestine ne a babban birnin Tarayya Abuja bisa zargin laifin yin cinikin haramtattun kwayoyi da sarrafa su a kafafen yanar gizo. Wanda ya kammala karatu … Continue reading Hukumar NDLEA Ta Kama Kasurgumin Mai Sayar Da Kwayoyi Ta Yanar Gizo