Jami’an Yan sanda Sun Kashe Masu Garkuwa 5 A Edo

      Rundunar ‘yan sandan jihar Edo, a yau ranar Litinin, ta ce ta kashe wasu mutane biyar da ake zargin masu garkuwa da mutane ne, tare da kwato makamai da kuma kubutar da mutum daya da aka aje shi a daji Ughoshi-Afe, Ibillo, a karamar hukumar Akoko-Edo ta jihar. A wata sanarwa da … Continue reading Jami’an Yan sanda Sun Kashe Masu Garkuwa 5 A Edo