Gwamnan Arewa Ya Gano Yadda Zai Tsamo Jiharsa Daga Matsalar Tsaro

  Daga Muhammad Gambo Damaturu. Gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni, ya bayyana hangen nesa ga shugaba, jajirtacciyar al’umma, da kuma aiki da lokaci, a matsayin ginshikan farfadowa daga tashe-tashen hankula. Gwamna Buni ya bayyana hakan ne jiya Litinin, lokacin da Jakadan kasar Japan a Nigeria, Mr. Matsuyama Kazuyoshi ya kai masa ziyarar gaisuwa a … Continue reading Gwamnan Arewa Ya Gano Yadda Zai Tsamo Jiharsa Daga Matsalar Tsaro