Ka gargadi magoya bayan ka – Tinubu ya ja kunnen Peter Obi kan yada labaran karya

      Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar APC, Bola Tinubu, ya yi kira ga abokin hamayyar sa na jam’iyyar Labour, Peter Obi, da ya gargadi magoya bayan sa kan yada labaran karya. Da yake magana a madadin Asiwaju, Daraktan yada labarai da sadarwa na kungiyar kamfen din Tinubu (TCO), Bayo Onanuga ya yi … Continue reading Ka gargadi magoya bayan ka – Tinubu ya ja kunnen Peter Obi kan yada labaran karya