Kano: Kungiyar NULGE Ta Nemi Hadin Kan Gwamnan Kano Domin Aiki Tare

Kungiyar Ma’aikatan kananan hukumomi ta jihar Kano, NULGE, ta bukaci sabon gwamnan Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf, ya sanya kungiyar a sahun gaba, domin aiki tare wajen aiwatar da kudurorin da ya tanada ga Ζ™ananan hukumomin jihar nan. Shugaban Kungiyar na jiha Kwamared Abdullahi Muhammad Gwarzo, Matawallen Gwarzo ne ya bukaci hakan, ta cikin wata … Continue reading Kano: Kungiyar NULGE Ta Nemi Hadin Kan Gwamnan Kano Domin Aiki Tare