Karo Na Uku, Shugaba Buhari Zai Kai Ziyara Maiduguri

  Shirye shirye tuni sun kammala zuwa Yanzu, domin ganin shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kai ziyara birnin Maiduguri. Jaridar DimokuraÉ—iyya ya rawaito cewa ziyarar ita ce ziyarar aiki ta uku da shugaban ya kai Maiduguri cikin shekara guda, bayan wadda ya kai ta 17 ga watan Yuni da 23 ga Disamba a shekarar 2021. … Continue reading Karo Na Uku, Shugaba Buhari Zai Kai Ziyara Maiduguri