Kenya: Odinga Yayi Watsi Da Sakamakon Zabe, Zai Kalubalanci Nasarar Ruto A Kotu

Daga: Abbas Yakubu Yaura Jagoran ‘yan adawa Raila Odinga, ya ce zai bi doka da tsarin mulki domin yin takara da sakamakon zaben shugaban kasa da aka kammala kwanan nan a Kenya. Odinga, dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Azimio La Umoja (Declaration of Unity) Kenya Alliance One, ya sha kaye a hannun mataimakin shugaban … Continue reading Kenya: Odinga Yayi Watsi Da Sakamakon Zabe, Zai Kalubalanci Nasarar Ruto A Kotu