Kwamishinan kasuwanci na jihar Jigawa, Salisu Zakar ya rasu

    Kwamishinan kasuwanci da masana’antu na jihar Jigawa Salisu Zakar ya rasu yana da shekaru 60 a duniya. Kwamishinan ayyuka na musamman na jihar, Auwalu Danladi Sankara ne ya tabbatar da rasuwarsa. Ya ce, “A cikin karfin zuciya muke sanar da rasuwar dan majalisar zartarwa ta jihar Jigawa, Salisu Zakar, kwamishinan kasuwanci da masana’antu. … Continue reading Kwamishinan kasuwanci na jihar Jigawa, Salisu Zakar ya rasu