Mohammed Salah Ya Bayar Da Kyautar Makudan Kudi Don Gyara Coci

  Mohamed Salah, kyaftin din kungiyar kwallon kafa ta Masar kuma fitaccen dan wasan Liverpool, ya bayar da gudunmawar kudi domin sake gina cocin Abu Sefein da ke gundumar Giza, bayan wata gagarumar gobara da ta yi barna a makon jiya. Jaridar Dimokuradiyya ta rawaito cewa Kafofin yada labaran kasar sun ce Salah ya ba … Continue reading Mohammed Salah Ya Bayar Da Kyautar Makudan Kudi Don Gyara Coci