Najeriya Bata Taɓa Dacen Shugaba Irin Buhari ba Tun Daga 1999 – Inji Ministan Buhari

  Ministan Sufuri na tarayya, Engr Mu’azu Sambo ya yaba da kokarin gwamnatin Muhammadu Buhari, inda ya sanya ta a matsayin wadda tayi nasara. Jaridar Dimokuraɗiyya ta rawaito cewa Ministan ya ce tun bayan samun ‘yancin kan kasar, bata taɓa dace da shugaba irin Buhari ba, wajen zuba jari don bunkasa ababen more rayuwa a … Continue reading Najeriya Bata Taɓa Dacen Shugaba Irin Buhari ba Tun Daga 1999 – Inji Ministan Buhari