Rikicin PDP: Tawagar Atiku Sun Gana Da Wike A Fatakwal

  Tawagar Atiku Abubakar ta gana da gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike a Fatakwal ranar Juma’ar nan. Gidan talabijin na channels ya rawaito cewa, An gudanar da taron ne a sirri a gidan Wike na musamman. Bangarorin biyu sun gana ne bayan tawagar Atiku ta gana da sansanin Wike a ranar Juma’ar, kuma ganawar dukka … Continue reading Rikicin PDP: Tawagar Atiku Sun Gana Da Wike A Fatakwal