SSANU, NASU Reshen UNILAG Na Zanga Zangar Adawa Da Janye Yajin Aikinsu

  Mambobin kwamitin hadin gwiwa na kungiyar ma’aikatan da ba ilimi ba da kuma manyan ma’aikatan jami’o’in Najeriya reshen jami’ar Legas na gudanar da zanga-zangar nuna rashin amincewarsu da dakatar da yajin aikin da shugabanninsu suka yi ba zato ba tsammani. Jaridar Dimokuraɗiyya ta ruwaito cewa ‘yan kungiyar da suka fusata sun ce shugabanninsu ba … Continue reading SSANU, NASU Reshen UNILAG Na Zanga Zangar Adawa Da Janye Yajin Aikinsu