‘Yan Bindiga Sun Tilastawa Mazauna kauyuka 8 Barin Mahallansu

A kalla kauyuka takwas ne a karamar hukumar Augie ta jihar Kebbi suka zama ba kowa saboda hare-haren da ‘yan bindiga suka kai musu, kamar yadda kamfanin dillancin labarai na kasa NAN ya rawaito. Kauyukan su ne Zagi, Tungar Rafi, Tungar Tudu, Keke, Kwaido, Sabongarin Kwaido, Tungar Chichira da kuma Tattazai. Mazauna kauyukan sun yi … Continue reading ‘Yan Bindiga Sun Tilastawa Mazauna kauyuka 8 Barin Mahallansu