Yan Sanda Sun Kama Yan Mata Da Maza Kan Zargin Ɗaukar Hoton Tsiraicin Mutane

Rundunar ‘yan sandan jihar Anambra ta kama wasu mutum hudu da ake zargi da laifin hada baki da suka hada da maza biyu da mata biyu da suka kware wajen lalata da kuma karbar kudade daga hannun wadanda abin ya shafa. DSP Toochukwu Ikenga, jami’in hulda da jama’a na ‘yan sanda ne ya bayyana hakan … Continue reading Yan Sanda Sun Kama Yan Mata Da Maza Kan Zargin Ɗaukar Hoton Tsiraicin Mutane