Daga Sulaiman Umar AC
Wani liman ne, bayan an idar da sallar isha, sai ya tashi yana nasiha yana cewa ‘allah ya kawo karshen ‘yan boko haram, a taya sojojin nijeriya da addu’a. Can wani saurayi a karshen masallaci ya tashi da jallabiya da bindiga a hannunsa. Liman ya ga alamun ya fusata , sai liman yace: bayin allah kunji ina ta surutu koh, giya na sha dazun hhhhhhhhhhhhh