Nishadi

Mu Sha Dariya

Wasu ‘yan siyasa ne suka tafi yawon kamfe a hanyar su ta dawowa sai sukayi hatsari kowa da kowa ya mutu, can saiga wani bafulatani yazo ya iske su ba mai rai sai ya yanke shawarar haka rami …