LABARAI
Saudiya Za Ta Sake Bude Ofishin Jakadancinta Na Qatar
Ministan harkokin waje Saudiyya, Faisal bin Farhan ya ce kasarsa za ta sake bude ofishin jakadancinta a Qatar a matsayin...
Read moreZaɓen Uganda: Jagoran ‘ƴan adawa Bobi Wine ya yi fatali da sakamakon zaɓe
Jagoran ƴan adawar Uganda Bobi Wine ya ce bai yarda da shan kaye a zaɓen shugaban ƙasar da aka yi...
Read moreAn Ga Yara Kanana A Layin Zaben Kananan Hukumomi A Kano
Gidan Rediyon Freedom dake Kano ya wallafa wadansu hotuna, inda aka ga yara kanana na layi cikin masu kaɗa ƙuri'a...
Read moreAna Zaɓen Ƙananan Hukumomi A Jihar Kano
A yau Asabar ne ake gudanar da zaɓen ƙananan hukumomi a 44 a jihar Kano da ke arewacin Najeriya. Za...
Read moreDan Majalisar APC Ya Caccaki Gwamna Ganduje
Daga Muhammad Farouk Dan majalisar tarayya, Tijjani Jobe ya caccaki gwamna Abdullahi Umar Ganduje bisa yunkurin da gwamnan ke yi...
Read moreHar Yanzu Ina Da Kyakkyawan Alaka Tsakanina Da Ganduje Da Kwankwaso, Inji Shekarau
Tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Ibrahim Shekarau ya ce har yanzu yana da kyakkyawan alaka tsakaninsa da gwamna Ganduje da...
Read moreMUHIMMAN LABARAI
‘Yan sanda sun kama matashin da ya kashe mahaifinsa a jihar Anambra.
'Yan sanda da taimakon ‘yan banga sun kama wani matashi, Chisom Ogum, da ya kashe mahaifinsa mai shekara 70 tare...
Wani mutum mai shekaru 30 a duniya ya rasa ransa sakamakon rikicin fili.
An harbe wani mutum Oyinye Owunka ɗan shekaru a duniya har lahira sakamakon rikicin fili da ya ɓarke tsakanin mazauna...
Mutane 19 da ake zargi da aikata laifin Fyaɗe a jihar Kaduna sun shiga hannun hukuma.
Hukumar tsaro ta NSCDC reshen jihar Kaduna ta ce ta kama mutum 19 bisa zargin aikata Fyaɗe a jihar tsakanin...
Dubun wani mutum ta cika bayan da aka kama shi da Katin cirar kuɗi har guda 2,886.
Jami’an hukumar EFCC sun bayyana cewa su na binciken wani mutum da ake zargin ɗan damfara ne, bayan kama shi...
WASANNI
LAFIYA JARI
Zan yi ƙoƙarin ganin cewa cutar Korona ba ta kashe kowa a jiha ta ba – Cewar Gwamnan Taraba.
A ci gaba da yaƙi da annobar Korona da gwamnatocin ƙasar nan ke yi, a ranar Laraba gwamna Darius Ishaku...
Read more