Ɗan takarar jam’iyyar RDR a zaɓen shugaban Nijar, Mahamane Ousmane, ya kaɗa ƙuri’arsa a Jihar Damagaram.
Baya ga zaben shugaban kasa, ana kuma jefa wa ‘yan majalisar tarayya ƙuri’a.
Kamar yadda ake gani a hoton sama, Mahamane ya jefa ƙuri’ar ce tare da mai ɗakinsa.