Ba zan mutu ba sai na ƙarasa mulkina – Gwamnan Ondo
Gwamnan Jihar Ondo Rotimi Akeredelu ya ce yana da yaƙinin cewa zai kammala dukkannin aikace aikace da ya fara a...
Gwamnan Jihar Ondo Rotimi Akeredelu ya ce yana da yaƙinin cewa zai kammala dukkannin aikace aikace da ya fara a...
Gwamnatin Jihar Kano ta ware kimanin Naira biliyan huɗu don baiwa ɗaliban jihar guda 550 dake karatu a ƙasashen ƙetare...
Rundunar ƴan sandan Jihar Bauchi ta sanar da cewa ta samu nasarar cafke wasu mutane biyar da zargi shiga ƙungiyar...
Gwamnan Jihar Bauchi Sanata Bala Muhammad ya yi alƙawarin bankaɗo duk masu hannun wajen kisan yaro ɗan kimanin shekaru biyu...
Ministan Babban Birnin Tarayya Abuja Mista Nyesom Wike ya yi waiwaiye game da abinda ya faru da dan takarar shugabn...
Jamiyyun adawa na PDP da kuma Labour sun yi sanya kafa sun shure hukuncin da babbar kotun sauraren ƙararrakin zaɓe...
Babbar kotun sauraron kararrakin zabe dake Jihar Kogi ta soke zaɓen da Sanata Abubakar Ohere ya ci na kujerar Sanatan...
Gwamnan Jihar Bauchi Sanata Bala Muhammad ya naɗa wasu manyan mashawartansa 17 da za su yi aiki ƙarƙashin mulkinsa. Cikin...
Gwamnatin Jihar Bauchi ƙarƙashin jagorancin Sanata Bala Muhammad ta ce naira biliyan biyu gwamnatin tarayya ta aike mata dashi kudin...
Ƙungiyar ƙwadago ta ƙasa NLC a Jihar Bauchi ta ce ba za ta bijire wa umarnin uwar ƙungiyar ta ƙasa...
info@dimokuradiyya.com.ng
0809 912 4425 +234 809 912 4425
No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273