Chelsea ta yi waje da kungiyar kwallon kafa ta Tottenham Hotspur, tun a daren jiya a gasar Kofin Karabuwa na kasar Ingila a bugun Fenariti 4-2, yanzu Chelsea zata fafata da Manchester City, a wasan karshe Final a ranar 24 ga watan Fabareru.

info@dimokuradiyya.com.ng
0809 912 4425 +234 809 912 4425
No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273