• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Tuesday, September 26, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Uncategorized

Cikin Dan Kankanin Lokaci Mun Amshi Korafe-Korafe Sama Da Dubu Hudu A Wannan Hukumar -Muhuyi Magaji

Mustapha Haruna Dabai by Mustapha Haruna Dabai
June 30, 2019
in Uncategorized
Reading Time: 2 mins read
0 0
0
0
SHARES
4
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Wakilinmu Mu’azzam Yakubu Sanka

Daga Lokacin da na Shigo Wannan Hukumar mun yi Kes ya fi Dubu Hudu, kuma mafi yawa daga cikin su Marasa Karfi Muke Taimaka, wasu ma mu muke uwa kuma muyi makarbiya.

Domin yana daga aikin Wannan Hukumar Yaki da Al’mundahana da cin hanci da Rashawa Karbar Korafe-Korafe daga ko’Ina da Zurfafa Ingantaccen Bincike gami da daukar Matakin Shari’a.

Shugaban Hukumar ta Kasa Reshen Jihar Kano Barista Muhuyi Magaji Rimin Gado, ya Ce aikin Wannan Hukuma ya Shafi binkice da Tsatsefe Bayanai domin yiwa kowa Adalci.

Wannan Yasa Duk lokacin da Wani Korafi yazo gabanmu muke neman abokin maganar domin shi ma muji ta bakin sa kafin daukar wani mataki Nagaba, inji shi.

Kuma a duk tsawon wannan lokacin da muke wannan fafutuka babu kes din da wasu suka dage ala dole sai sun Hana cigaba da yin binkicen irin na Masarauta.

Kuma abin mamaki masu kokarin kawo mana cikas a Binkicen ba cewa suke yi ba a aikata laifin ba, ko kuma Hujjojin da muke dauke da su Kirkirar su muka yi ko kuma karya ne ba, kawai dai sun dage ne sai sun kawo ma Binkicen Tasgaro, ko meye dalilin su.

Dan haka Wannan Hukuma ta Public Complaints and Anti Corraption Commission, tana Iya Kokarinta wajen yi ma Kowa Adalci kuma duk binkicen da ke Gabanta tana nan tana yin sa kamar Yadda doka ta tanada sannan da zaran mun kammala binkice za Ku ji matakin mu na gaba.

Previous Post

‘Yan Bindiga Sun Sace Uban Kasar ‘Yan Kaba, Da Matar Shi A Zamfara

Next Post

Zaman Sulhunta Rikicin Kasar Sudan A Khartoum

Next Post

Zaman Sulhunta Rikicin Kasar Sudan A Khartoum

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2705 shares
    Share 1082 Tweet 676
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2411 shares
    Share 964 Tweet 603
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2198 shares
    Share 879 Tweet 550
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    2078 shares
    Share 831 Tweet 520
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1503 shares
    Share 601 Tweet 376
Mutum 204 Hatsarin Mota Ya Kashe A Bauchi Cikin Watanni 9-Road Safety

Mutum 204 Hatsarin Mota Ya Kashe A Bauchi Cikin Watanni 9-Road Safety

September 26, 2023
Nijar: Majalisar Dattawa Ta Bukaci Tinubu da ECOWAS Su Binciko Zabin Siyasa da Diflomasiyya

Akpabio Ya Nemi Hadin Kai Tsakanin ‘Yan Majalisa Don Tunkarar Kalubalen Najeriya

September 26, 2023
Da Dumi-Dumi: Majalisar Dattawa Ta Tantance Sabon Gwamnan CBN da Wasu Mutane Hudu

Da Dumi-Dumi: Majalisar Dattawa Ta Tantance Sabon Gwamnan CBN da Wasu Mutane Hudu

September 26, 2023
Ku Tabbatar Kunyi Aiki Tare Da Kowane Dan Jam’iyya A Cikin Mulkinku-Tinubu Ga Sabbin Shugabannin APC

Tinubu Ya Taya Yan Najeriya Murnar Watan Maulud Ya Bukaci Su Taya Kasar Da Addu’oi

September 26, 2023
Gwamnatin Jahar Ogun Ta Hana Bukukuwan Ranar Samun Yancin Kai

Gwamnatin Jahar Ogun Ta Hana Bukukuwan Ranar Samun Yancin Kai

September 26, 2023
Zaben Cike Gurbi:An Bukaci Tsohon Shugaban Hukumar Yan Sanda Alkali Baba Ya Fito Takarar Sanata

Zaben Cike Gurbi:An Bukaci Tsohon Shugaban Hukumar Yan Sanda Alkali Baba Ya Fito Takarar Sanata

September 26, 2023
Mutum 204 Hatsarin Mota Ya Kashe A Bauchi Cikin Watanni 9-Road Safety
Labarai

Mutum 204 Hatsarin Mota Ya Kashe A Bauchi Cikin Watanni 9-Road Safety

September 26, 2023
Nijar: Majalisar Dattawa Ta Bukaci Tinubu da ECOWAS Su Binciko Zabin Siyasa da Diflomasiyya
Labarai

Akpabio Ya Nemi Hadin Kai Tsakanin ‘Yan Majalisa Don Tunkarar Kalubalen Najeriya

September 26, 2023
Da Dumi-Dumi: Majalisar Dattawa Ta Tantance Sabon Gwamnan CBN da Wasu Mutane Hudu
Labarai

Da Dumi-Dumi: Majalisar Dattawa Ta Tantance Sabon Gwamnan CBN da Wasu Mutane Hudu

September 26, 2023
Mutum 204 Hatsarin Mota Ya Kashe A Bauchi Cikin Watanni 9-Road Safety

Mutum 204 Hatsarin Mota Ya Kashe A Bauchi Cikin Watanni 9-Road Safety

September 26, 2023
Nijar: Majalisar Dattawa Ta Bukaci Tinubu da ECOWAS Su Binciko Zabin Siyasa da Diflomasiyya

Akpabio Ya Nemi Hadin Kai Tsakanin ‘Yan Majalisa Don Tunkarar Kalubalen Najeriya

September 26, 2023
Da Dumi-Dumi: Majalisar Dattawa Ta Tantance Sabon Gwamnan CBN da Wasu Mutane Hudu

Da Dumi-Dumi: Majalisar Dattawa Ta Tantance Sabon Gwamnan CBN da Wasu Mutane Hudu

September 26, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Mutum 204 Hatsarin Mota Ya Kashe A Bauchi Cikin Watanni 9-Road Safety
  • Akpabio Ya Nemi Hadin Kai Tsakanin ‘Yan Majalisa Don Tunkarar Kalubalen Najeriya
  • Da Dumi-Dumi: Majalisar Dattawa Ta Tantance Sabon Gwamnan CBN da Wasu Mutane Hudu

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In