• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Tuesday, September 26, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Kin Karban Tsohon Naira: Ganduje Ya Yi Barazanar Hukunta Bankuna da Yan Kasuwa Masu Taurin Kai

Gwamnatin jihar Kano ta yi kakkausan gargadin cewa ba za ta yi kasa a gwiwa ba wajen soke lasisin gudanar da harkokin kasuwanci na manyan ‘yan kasuwa ko kuma daukar mataki kan duk wanda ya ki karban tsohuwar takardar naira a matsayin hanyar ciniki.

Abbas Yakubu Yaura by Abbas Yakubu Yaura
February 17, 2023
in Labarai
Reading Time: 2 mins read
8 0
0
Kin Karban Tsohon Naira: Ganduje Ya Yi Barazanar Hukunta Bankuna da Yan Kasuwa Masu Taurin Kai
11
SHARES
96
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Gwamnatin jihar Kano ta yi kakkausan gargadin cewa ba za ta yi kasa a gwiwa ba wajen soke lasisin gudanar da harkokin kasuwanci na manyan ‘yan kasuwa ko kuma daukar mataki kan duk wanda ya ki karban tsohuwar takardar naira a matsayin hanyar ciniki.

Gwamna Abdullahi Umar Ganduje, wanda ya yi wannan gargadin a wata sanarwa da kwamishinan yada labarai da harkokin cikin gida, Malam Muhammad Garba ya fitar, ya ce har yanzu kudaden na naira na nan a matsayin doka.

KARANTA WANNAN LABARIN: Ina Aiki Tare da Peter Obi – Gwamnan G5

Ya ce kotun koli ta jaddada hukumcin wucin gadi da ta yi kan batun tsofaffin takardun kudin Naira da za a ci gaba da amfani da su hannu da hannu da sabbi har sai an kammala shari’a.

JARIDAR DIMOKURADIYYA ta rawaito cewa Gwamnan ya yi nuni da wasu ‘yan kasuwa kamar manyan kantuna, bankuna, gidajen cin abinci, otal-otal, ‘yan kasuwa a kasuwanni, gidajen mai, wuraren ajiye motoci, da dai sauransu, suna da dabi’ar kin karbar tsohon kudin naira a hada-hadar kasuwanci su inda yace ba zasu lamuci hakan ba.

Ganduje ya kara da cewa rashin amincewa da wasu masu son kai na kara dagula al’amura da dama da rashin samun sabbin takardun kudin Naira.

Sanarwar ta kara da cewa, “Ayyukan kasuwanci da na tattalin arziki sun yi matukar tasiri wajen sake fasalin kudin Naira, kuma abin takaici wasu masu son kai ne suke kashe kudi domin su kara jawo wa jama’a wahalhalu ta hanyar kin karbar tsoffin takardun naira a yayin hada-hadar kasuwanci.

Ya ce jama’a sun sha wahalhalun da ba a zayyana ba, don haka gwamnatin jihar ba za ta nade hannunta ba, ta bar wasu masu son kai a cikin mu su dagula lamarin.

Gwamnan ya yi kira ga al’ummar jihar da su ci gaba da gudanar da sana’o’insu na halal tare da kai rahoton duk wanda ya ki karban tsohuwar takardar naira zuwa wuraren da suka dace.

A wani labarin kuma, Shugabar YouTube Susan Wojcicki Ta Yi Murabus Daga Mukaminta

Babbar jami’ar YouTube, Susan Wojcicki, ta yi murabus daga mukaminta bayan ta shafe shekaru tara tana jan rakamar sa.

Wojcicki, wanda ta shiga isGoogle a matsayin ma’aikaciya ta 16 a shekarar 1999, ta bayyana hakan a cikin wata sanarwa a ranar Alhamis.

Tags: BankunaGwamna GandujeKin Karbar Tsoffin takardun kudin Nairasanya takunkumiYan kasuwa
Previous Post

Ina Aiki Tare da Peter Obi – Gwamnan G5

Next Post

Buhari Yana Kokarin Kawo Cikas Ga Dimokuradiyyar Najeriya Wajen Sake Fasalin Naira – Ganduje

Next Post
Gwamna Ganduje Ya Kafa Kwamitin Da Zai Binciki Jami’ar Jihar

Buhari Yana Kokarin Kawo Cikas Ga Dimokuradiyyar Najeriya Wajen Sake Fasalin Naira – Ganduje

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2705 shares
    Share 1082 Tweet 676
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2411 shares
    Share 964 Tweet 603
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2198 shares
    Share 879 Tweet 550
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    2078 shares
    Share 831 Tweet 520
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1503 shares
    Share 601 Tweet 376
Yanzu-Yanzu: Majalisar Dattawa ta Tabbatar da Nadin Cardoso a Matsayin Gwamnan CBN

Yanzu-Yanzu: Majalisar Dattawa ta Tabbatar da Nadin Cardoso a Matsayin Gwamnan CBN

September 26, 2023
Nigerian Court of Appeal

Muna da ƙararraki 39,526 da ke jiran mu yanzu haka – Shugabar Kotun ɗaukaka ƙara

September 26, 2023
Hukumar INEC Ta Sabunta Dan Dalinta Na Duba  Sakamako

INEC ta Sanya Ranakun Gudanar da Zabukan Gwamnoni a Wasu Jihohi 2

September 26, 2023
Mutum 204 Hatsarin Mota Ya Kashe A Bauchi Cikin Watanni 9-Road Safety

Mutum 204 Hatsarin Mota Ya Kashe A Bauchi Cikin Watanni 9-Road Safety

September 26, 2023
Nijar: Majalisar Dattawa Ta Bukaci Tinubu da ECOWAS Su Binciko Zabin Siyasa da Diflomasiyya

Akpabio Ya Nemi Hadin Kai Tsakanin ‘Yan Majalisa Don Tunkarar Kalubalen Najeriya

September 26, 2023
Da Dumi-Dumi: Majalisar Dattawa Ta Tantance Sabon Gwamnan CBN da Wasu Mutane Hudu

Da Dumi-Dumi: Majalisar Dattawa Ta Tantance Sabon Gwamnan CBN da Wasu Mutane Hudu

September 26, 2023
Yanzu-Yanzu: Majalisar Dattawa ta Tabbatar da Nadin Cardoso a Matsayin Gwamnan CBN
Labarai

Yanzu-Yanzu: Majalisar Dattawa ta Tabbatar da Nadin Cardoso a Matsayin Gwamnan CBN

September 26, 2023
Nigerian Court of Appeal
Labarai

Muna da ƙararraki 39,526 da ke jiran mu yanzu haka – Shugabar Kotun ɗaukaka ƙara

September 26, 2023
Hukumar INEC Ta Sabunta Dan Dalinta Na Duba  Sakamako
Siyasa

INEC ta Sanya Ranakun Gudanar da Zabukan Gwamnoni a Wasu Jihohi 2

September 26, 2023
Yanzu-Yanzu: Majalisar Dattawa ta Tabbatar da Nadin Cardoso a Matsayin Gwamnan CBN

Yanzu-Yanzu: Majalisar Dattawa ta Tabbatar da Nadin Cardoso a Matsayin Gwamnan CBN

September 26, 2023
Nigerian Court of Appeal

Muna da ƙararraki 39,526 da ke jiran mu yanzu haka – Shugabar Kotun ɗaukaka ƙara

September 26, 2023
Hukumar INEC Ta Sabunta Dan Dalinta Na Duba  Sakamako

INEC ta Sanya Ranakun Gudanar da Zabukan Gwamnoni a Wasu Jihohi 2

September 26, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Yanzu-Yanzu: Majalisar Dattawa ta Tabbatar da Nadin Cardoso a Matsayin Gwamnan CBN
  • Muna da ƙararraki 39,526 da ke jiran mu yanzu haka – Shugabar Kotun ɗaukaka ƙara
  • INEC ta Sanya Ranakun Gudanar da Zabukan Gwamnoni a Wasu Jihohi 2

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In