Sakamako: PDP Ta Lashe Dukkanin Kujerun Shuwagabannin Ƙananan Hukumomin Edo
Jam’iyyar PDP ta lashe dukkanin Kujerun Shuwagabannin Ƙananan Hukumomin 18 na jihar Edo da aka gudanar a ranar Asabar, kamar yadda sakamako ya bayyana daga hukumar zabe mai zaman kanta
An gudanar da zaben a kananan hukumomi 18 na jihar Edo daya haɗa da Edo ta Arewa da Edo ta tsakiya da Edo ta Kudu.
KARANTA WANNAN LABARIN:Babu wani minista a karkashina da ke da ikon amincewa da sama da N25m ba tare da sani na ba – Obasanjo
Baya ga Jamiyyar PDP, akwai wasu manyan jam’iyyun siyasa da suka fafata a zaben shuwagabannin ƙananan hukumomi da kansiloli wanda har da jam’iyyar APC da LP
Ga sakamakon nan a ƙasa kamar haka:
PDP: 16077
APC: 2519
LP: 2536
Ovia South West
APC: 5361
LP: 3216
PDP: 10,721
Total Registered: 89,897
Accredited: 21,442
Invalid: 429
Uhunmwode Local Government
Adodo O. Kenneth na PDP shiya ci zaɓen.
APC: 2317
LP: 1436
PDP: 15,615
Total Registered: 68,474
Accredited: 19,461
Valid; 19,431
Invalid: 27
Owan West Local Government
ADVERTISEMENT
Ahonsi Dickson Idojemu na Jam’iyyar PDP shiya samu nasara
APC: 3825
LP: 2365
PDP: 13, 171
Total Registered:
Accredited: 19
Valid:
Invalid: 63
Akoko Edo Local Government
Tajudeen Alade Suleiman na PDP shiya ci zaben
APC: 5369
LP: 2083
PDP: 21,417
Total Registered: 95,711
Accredited: 28,957
Valid: 28, 957
Invalid: 10
Etsako East Local Government
An ayyana Ato Benedicta na PDP a matsayin wanda ya ci zaben
APC: 4076
LP: 1711
PDP: 16, 428
Total Registered:
Accredited:
Valid: 22, 269
Invalid:
Etsako Central Local Government
Obomigie Imokhae Solomon na PDP shiya lashe zaben
APC: 7, 896
LP: 4, 606
PDP: 30, 594
Etsako West Local Government
Zimbiril Marvelous na PDP shiya lashe zaben.
APC: 29, 445
LP: 23, 832
PDP: 98, 046
Total Registered:
Accredited:
Valid:
Invalid:
Ikpoba-Okha Local Government
DR. ERIC IYOBA OSAYANDE na PDP shiya lashe zaben.
APC: 3, 085
LP: 3, 857
PDP: 27, 768
Total Registered: 166,035
Accredited: 38,566
Valid: 37, 795
Invalid: 771
Ovia North East Local Government
Collins Osamede Ogbewe na PDP shiya ci zaɓen.
APC: 636
LP: 617
PDP: 4, 869
Total Registered: 50, 554
Accredited: 6, 176
Valid: 6, 165
Invalid: 11
Igueben Local Government
Asueleme Clement na PDP shi aka ayyana halastaccen wanda ya samu nasara
APC: 557
LP: 660
PDP: 5, 262
Total Registered: 63, 473
Accredited: 6, 551
Valid: 6, 540
Invalid: 11
Esan Central Local Government
Iyoha Paul na PDP shi ya samu nasara a zaben
APC: 23, 885
LP: 14, 331
PDP: 47, 771
Total Registered: 129, 850
Accredited: 97, 299
Valid: 95, 942
Invalid: 1911
Orhionmwon Local Government
Ugiagbe Newman Oghomwen na PDP shiya ci zaɓen
APC: 1616
LP: 1737
PDP: 14, 904
Total Registered:
Accredited:
Valid: 18, 317
Invalid: 21
Esan West Local Government
Aigbogun O. Collins na PDP shi aka ayyana wanda ya lashe zaben
APC: 1, 665
LP: 2, 183
PDP: 11, 963
Total Registered: 83, 811
Accredited: 15, 875
Valid: 15, 866
Invalid: 9
Esan South East Local Government
Imadegbeho Luis na PDP shine ya samu nasara
APC: 1344
LP: 791
PDP: 16072
Total Registered:
Accredited:
Valid: 15, 866
Invalid:
Esan North East Local Government
Inegbe Paul na PDP shine aka ayyana wanda ya samu nasara
APC: 5550
LP: 3298
PDP: 20, 702
Total Registered: 101,006
Accredited: 29,680
Valid:
Invalid: 16
Owan East Local Government
Prince Aminu Kadiri of PDP Declared Winner
APC: 12, 203
LP: 7695
PDP: 35, 380
Total Registered:
Accredited:
Valid:
Invalid:
Egor Local Government
Hon. Eghe Ogbemudia na PDP shine ya lashe zaben
APC: 8, 308
LP: 10, 188
PDP: 70, 293
Total Registered: 347, 076
Accredited: 92, 554
Valid: 91, 047
Invalid: 1506
Oredo Local Government
An ayyana Dr. Obaseki Tom na PDP a matsayin wanda ya lashe zaben