• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Tuesday, February 7, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Sanata Uba Sani Ya Bukaci Al’umma Su Kasance Masu Kyawawan Dabi’u Da Mutunta Wasu

Dan takarar gwamnan jihar Kaduna ya bukaci al'umma su zama masu kyawawan dabi'u...........

Muhammad Nura Jain by Muhammad Nura Jain
December 5, 2022
in Labarai, Siyasa
Reading Time: 2 mins read
1 0
0
Sanata Uba Sani Ya Bukaci Al’umma Su Kasance Masu Kyawawan Dabi’u Da Mutunta Wasu
1
SHARES
12
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

 

Dan takarar gwamnan jihar Kaduna Sanata Uba Sani ya bukaci al’umma da su gyara halayensu yayin cudanya da sauran mutane sai an zama na gari.

Sanata Uba Sani ya yi wannan magana ne ya yin da halarci taron da kungiyar lauyoyi Musulmi ta kasa MULAN reshen jihar Kaduna ta shirya, wanda shi ne Bako na musamman.

KARANTA KUMA Kungiyar Yan Jaridu Ta Karrama Sanata Uba Sani Da Lambar Yabo

Taron mai taken “Gudunmawar Addinin Musulinci da tsammanin da ake wa musulmi a al’amuran Dimokuradiyya”, an gudanar da taron a karshen makon jiya.

Sani ya ce “Dole kowa ya sauya a cikin Al’ummarmu, dole ne mu shiga cikin shirin zabe.

Ya kuma bukaci mahalarta taron da su kasance masu kula da kyawawan dabi’u da wayar da kan jama’a kan muhimmancin mutunta hakkin wasu.

Jaridar DIMOKURADIYYA ta rawaito taron ya sami halartar muhimman malamai don tsara hanyoyin da za a bi wajen nuna rawar da musulmi za su taka don tabbatar da kyawawan dibi’u da tabbatar da adalci a tsarin Dimokuradiyya.

Wasu hotuna na wajen taron

A Wani Labarin Kuma Shehu Sani Ya Mayar Da Martani Ga Kalaman Atiku Kan Amfani Da Cibiyoyin Kiwon Lafiya Na Kasashen Waje

Tsohon dan majalisar dokokin Najeriya, Sanata Shehu Sani, ya mayar da martani kan ikirarin Atiku Abubakar na cewa zai yi amfani da cibiyoyin kiwon lafiya na kasashen waje idan aka zabe shi a 2023.

Atiku, dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, ya bayyana a jerin taron gidan talabijin na Arise, a ranar Lahadi, cewa mai yiwuwa ba zai dogara kacokan ga asibitocin Najeriya don kula da lafiyar sa ba idan aka zabe shi a matsayin shugaban kasa a zaben shugaban kasa mai zuwa.

Previous Post

Shehu Sani Ya Mayar Da Martani Ga Kalaman Atiku Kan Amfani Da Cibiyoyin Kiwon Lafiya Na Kasashen Waje

Next Post

Mun Shigar Da Kara Kotu Ne Domin Ceton Dimokuradiyyar Najeriya – Jigon PDP

Next Post
Mun Shigar Da Kara Kotu Ne Domin Ceton Dimokuradiyyar Najeriya – Jigon PDP

Mun Shigar Da Kara Kotu Ne Domin Ceton Dimokuradiyyar Najeriya – Jigon PDP

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2327 shares
    Share 931 Tweet 582
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1490 shares
    Share 596 Tweet 373
  • CBN Ya Sake Fitar Da Sabbin Bayani Kan Dawo Da Tsofaffin Takardun Kudin Naira

    1400 shares
    Share 560 Tweet 350
  • Rikicin Takara Gwamnan Adamawa A APC: Kotu Ta Tsayar Da Hukunci Kan Nuhu Ribadu Da Yake Yiwa Binani

    1051 shares
    Share 420 Tweet 263
  • Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

    991 shares
    Share 396 Tweet 248
Bola Tinubu

2023: Tinubu lafiyar sa ƙalau, zai iya jagorantar Najeriya – Fashola

February 7, 2023
2023: Najeriya na bukatar addu’a don magance maƙiyanta – Igbo

2023: Najeriya na bukatar addu’a don magance maƙiyanta – Igbo

February 7, 2023
Gwamnan Jahar Kebbi

Za’a ƙara tono man fetur a wata jihar Arewa

February 7, 2023
Bola Tinubu

Dalilin da ya sa ba zan taɓa daina goyon bayan Tinubu ba – Tsohon Gwamnan PDP

February 7, 2023
Tsoho Ya Tayar Da Rigima a Cikin Banki Bayan An Hana Shi Cirar Kuɗi

Tsoho Ya Tayar Da Rigima a Cikin Banki Bayan An Hana Shi Cirar Kuɗi

February 7, 2023
Kano: Mun Kuduri Aniyar Inganta Tsarin Kula da Lafiyar Ƙwaƙwalwa – Dr Fauziyya

Kano: Mun Kuduri Aniyar Inganta Tsarin Kula da Lafiyar Ƙwaƙwalwa – Dr Fauziyya

February 7, 2023
Bola Tinubu
Labarai

2023: Tinubu lafiyar sa ƙalau, zai iya jagorantar Najeriya – Fashola

February 7, 2023
2023: Najeriya na bukatar addu’a don magance maƙiyanta – Igbo
Labarai

2023: Najeriya na bukatar addu’a don magance maƙiyanta – Igbo

February 7, 2023
Gwamnan Jahar Kebbi
Labarai

Za’a ƙara tono man fetur a wata jihar Arewa

February 7, 2023
Bola Tinubu

2023: Tinubu lafiyar sa ƙalau, zai iya jagorantar Najeriya – Fashola

February 7, 2023
2023: Najeriya na bukatar addu’a don magance maƙiyanta – Igbo

2023: Najeriya na bukatar addu’a don magance maƙiyanta – Igbo

February 7, 2023
Gwamnan Jahar Kebbi

Za’a ƙara tono man fetur a wata jihar Arewa

February 7, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • 2023: Tinubu lafiyar sa ƙalau, zai iya jagorantar Najeriya – Fashola
  • 2023: Najeriya na bukatar addu’a don magance maƙiyanta – Igbo
  • Za’a ƙara tono man fetur a wata jihar Arewa

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In