No Result
View All Result
  • Login
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
CONTACT US
SUBSCRIBE
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
No Result
View All Result
Home Labarai

Sanatocin APC sun goyi bayan yunƙurin tsige Buhari – Sanata Bulkachuwa

Mafi yawan ƴan Majalisar sun amince cewa a baiwa Buhari wa’adin makonni shida ya....

Salisu Gurbin Mikiya by Salisu Gurbin Mikiya
August 2, 2022
in Labarai, Tsaro
Reading Time: 2 mins read
4 0
0
Adamu Bulkachuwa

Adamu Bulkachuwa

Sanata Mai Wakiltar Bauchi ta Arewa, Adamu Bulkachuwa, ya ce da yawa daga cikin takwarorinsa sun goyi bayan ƙudirin tsige Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari.

RELATED POSTS

An Sace Tsabar Kudi Naira Miliyan 31 A Gidan Gwamnatin Katrina

An Sace Tsabar Kudi Naira Miliyan 31 A Gidan Gwamnatin Katrina

August 11, 2022
Takardu Sun Kone Yayin Da Gobara Ta Tashi A Majalisar Wakilai

Takardu Sun Kone Yayin Da Gobara Ta Tashi A Majalisar Wakilai

August 11, 2022
Buhari Ya Sha Alwashin Ceto Mutanen Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Kaduna

Buhari Ya Sha Alwashin Ceto Mutanen Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Kaduna

August 11, 2022
Wike Bai Bada Umarnin Cire Tutocin PDP Daga Gidan Gwamnatin Rivers Ba – Majiya

Wike Bai Bada Umarnin Cire Tutocin PDP Daga Gidan Gwamnatin Rivers Ba – Majiya

August 11, 2022
Ku Samar Da Karin Magudanan Ruwa A Jihohinku — FG Ta Bukaci Gwamnoni

Ku Samar Da Karin Magudanan Ruwa A Jihohinku — FG Ta Bukaci Gwamnoni

August 11, 2022
Al’ummar Legas Zasu Sami Wutar Lantarki Na Sa’o’i 24

Al’ummar Legas Zasu Sami Wutar Lantarki Na Sa’o’i 24

August 11, 2022

Sanatocin da aka zaɓa a jam’iyyar PDP a ranar 27 ga watan Yuli, sun fita cikin fushi, bayan da Shugaban Majalisar Dattawa, Ahmad Lawan ya hana Sanata Philip Aduda tattaunawa kan matsalar rashin tsaro da kuma wani wa’adi ga Buhari bayan wani zaman sirri da suka yi.

Mafi yawan ƴan Majalisar sun amince cewa a baiwa Buhari wa’adin makonni shida ya kawo ƙarshen matsalar rashin tsaro ko kuma su tsige shi daga Shugaban Ƙasa.

Adamu Bulkachuwa
Adamu Bulkachuwa

KARANTA WANNAN LABARIN: Abokin Takarar Obi, Ahmed Datti ya caccaki Buhari kan rashin tsaro, yace ba abinda zai iya yi har ya sauka

Aduda ya ce akwai buƙatar a mika wa Shugaban Ƙasa sanarwar a hukumance, amma Lawan ya yanke wa Sanatan Abuja hukuncin cewa hakan baya cikin tsari.

Bulkachuwa wanda ya bayyana hakan a ranar Litinin a wata hira da yayi da gidan Talabijin na Channels TV, a shirin Siyasa a Yau, ya ce: “A ranar ne Majalisar Dattawa ta zaman sirri, kuma a zaman sirrin aka tattauna wadannan batutuwa kuma ba tare da bayyana komai ba, zan iya cewa. ku cewa mafi yawan Sanatoci na ganin akwai bukatar a fara wannan matakin.”

Sai dai mai kula da shirin Seun Okin, ya yi tambaya musamman ko Sanatocin APC na cikin waɗanda suka koka kan tsige shi.

Buy JNews
ADVERTISEMENT

Bukachuwa ya amsa da cewa: “Na ce su ne mafi rinjaye. Ba yarjejeniya ce ta bai ɗaya ta kashi 100 (batun tsige Buhari), amma da yawa daga cikin Sanatoci sun goyi bayan haka

Tags: APCBuhariSanatoci
Share2Tweet1Share1
Salisu Gurbin Mikiya

Salisu Gurbin Mikiya

Related Posts

An Sace Tsabar Kudi Naira Miliyan 31 A Gidan Gwamnatin Katrina
Labarai

An Sace Tsabar Kudi Naira Miliyan 31 A Gidan Gwamnatin Katrina

August 11, 2022
Takardu Sun Kone Yayin Da Gobara Ta Tashi A Majalisar Wakilai
Labarai

Takardu Sun Kone Yayin Da Gobara Ta Tashi A Majalisar Wakilai

August 11, 2022
Buhari Ya Sha Alwashin Ceto Mutanen Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Kaduna
Labarai

Buhari Ya Sha Alwashin Ceto Mutanen Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Kaduna

August 11, 2022
Wike Bai Bada Umarnin Cire Tutocin PDP Daga Gidan Gwamnatin Rivers Ba – Majiya
Labarai

Wike Bai Bada Umarnin Cire Tutocin PDP Daga Gidan Gwamnatin Rivers Ba – Majiya

August 11, 2022
Ku Samar Da Karin Magudanan Ruwa A Jihohinku — FG Ta Bukaci Gwamnoni
Labarai

Ku Samar Da Karin Magudanan Ruwa A Jihohinku — FG Ta Bukaci Gwamnoni

August 11, 2022
Al’ummar Legas Zasu Sami Wutar Lantarki Na Sa’o’i 24
Kasuwanci

Al’ummar Legas Zasu Sami Wutar Lantarki Na Sa’o’i 24

August 11, 2022
Next Post
Kwankwaso

Dalilin da yasa Kwankwaso ke goyon bayan Tinubu ya zaman Shugaban Ƙasa – Deji Adeyanju

Da Ɗumi-Ɗuminsa: An ƙona Gidaje, an jima Fasto rauni, bayan zargin ɓatanci ga Annabi SAW a Bauchi

MACBAN ta zargi Ƙungiyar Bauchi kan kisan Makiyaya 6, da Ɓacewar 7

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Choose A Language Here

Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa

Siyasa

  • All
  • Siyasa
Dubban Mutane Aka Killace A Gidajensu A Arewacin Kasar China Da Ke Fama Da COVID-19

Dubban Mutane Aka Killace A Gidajensu A Arewacin Kasar China Da Ke Fama Da COVID-19

December 28, 2021
Masarautar Kano Ta Bukaci Hakimanta su Shiga Kwaryar Birni Don Bukukuwan Sallah

Masarautar Kano Ta Bukaci Hakimanta su Shiga Kwaryar Birni Don Bukukuwan Sallah

April 26, 2022

Shugaban Makarantar NIPSS, Farfesa Galadima Ya Kwanta Dama

December 20, 2020

Facebook

Twitter

Labarai

  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    24 shares
    Share 10 Tweet 6
  • Rikicin Takara Gwamnan Adamawa A APC: Kotu Ta Tsayar Da Hukunci Kan Nuhu Ribadu Da Yake Yiwa Binani

    932 shares
    Share 373 Tweet 233
  • Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

    13 shares
    Share 5 Tweet 3
  • Yadda na rinka lalata da yar shekaru 32, cewar dan shekaru 13

    30 shares
    Share 12 Tweet 8
  • Zan Mayar Da Martani Ga Kalaman Ka Lokacin Dana Mika Muku Mulki A 2023 – Buhari Ya Fadawa Shettima

    717 shares
    Share 287 Tweet 179
Dimokuradiyya

An Kafa Jaridar Dimokuradiyya Ne Domin Tabbatar da mulkin da Jama'a suka zaɓa da Kansu Domin su Amfana.

Recent Posts

  • An Sace Tsabar Kudi Naira Miliyan 31 A Gidan Gwamnatin Katrina
  • Takardu Sun Kone Yayin Da Gobara Ta Tashi A Majalisar Wakilai
  • Buhari Ya Sha Alwashin Ceto Mutanen Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Kaduna

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • Kiwon Lafiya
  • Ilimi
  • Kasuwanci
  • Noma Da Kiwo
  • Talla
  • Masarautu
  • Babu Maraya
  • Addini
  • Wa’azin Kirista
  • Girke-Girke
  • Waiwaye
  • Marubutanmu
  • Wasiku
  • Ni’ima Dai Mata
  • Bidiyo
  • Hotuna
  • Mujalla
  • Shirye-Shirye Na Musamman
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Yan Fim da Finafinai
  • Zauren Dimokuradiyya

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In