Zaben Gwamnan Nasarawa: PDP ta Garzaya Kotun Koli Kan Hukuncin da Kotun Daukaka Kara ta Yanke
Biyo bayan hukuncin da kotun daukaka kara ta yanke na soke korar gwamnan Nasarawa Abdullahi Sule na APC, jam’iyyar PDP ...
Biyo bayan hukuncin da kotun daukaka kara ta yanke na soke korar gwamnan Nasarawa Abdullahi Sule na APC, jam’iyyar PDP ...
Bayan rudanin da ya biyo bayan hukuncin da kotun daukaka kara ta yanke kan zaben gwamnan Kano, kotun ta bukaci ...
Kotun daukaka kara da ke zamanta a Abuja ta sanya ranar yanke hukunci kan rikicin zaben gwamnan jihar Nasarawa tsakanin ...
Tsohon Sanatan Kaduna ta tsakiya, Shehu Sani, ya bayyana bangaren shari’a a matsayin akwatin gawar dimokradiyya a Najeriya Martanin na ...
Gwamnan Filato Caleb Mutfwang ya bayyana hukuncin da kotun daukaka kara ta yanke na soke zabensa a matsayin koma baya ...
Kotun daukaka kara da ke Abuja ta kori gwamnan jihar Filato, Mutfwang Manasseh na jam’iyyar PDP daga ofishin sa Tuni ...
Jigon jam’iyyar APC, Musa Ilyasu Kwankwaso, ya gargadi korarren gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, da kada ya garzaya kotun koli ...
Gwamnan Bauchi Bala Mohammed Abdulkadir ya yaba da nasarar da ya samu a kotun daukaka kara a zaben gwamnan jihar ...
Kotun daukaka kara da ke zamanta a Abuja ta sanya ranar yanke hukunci kan rikicin zaben gwamnan Kano tsakanin Gwamna ...
Kotun daukaka kara da ke zamanta a Abuja ta ki amincewa da korar dan majalisar wakilai mai wakiltar mazabar Askira-Uba/Hawul ...
info@dimokuradiyya.com.ng
0809 912 4425 +234 809 912 4425
No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273