• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Monday, March 20, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Wahalar Man Fetur: Masu Ababen hawa a jihar Kano na San-Barka

Daga Ibrahim Hausawa

Ishaq Dabai by Ishaq Dabai
November 10, 2021
in Labarai
Reading Time: 1 min read
1 0
0
Wahalar Man Fetur: Masu Ababen hawa a jihar Kano na San-Barka
2
SHARES
18
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Masu ababen hawa a jihar Kano sun cika da farin ciki daga Jiya Talata zuwa yau, sakamakon kiran da masu gidajen mai suka amsa wajen budewa tare da cigaba da siyar man fetur din.

Wata tawaga ta musamman da ta ƙunshi jami’an tsaron Civil defence sune suka fara wani rangadi a ranar Litinin tare da ɗaukar hukunci mai tsanani kan wanda suka samu da mai kuma ya kulle gidan man.

Wani direban Adaidaita Sahu Auwalu Private ya bayyanawa jaridar Dimokuraɗiyya farin cikinsa, kan kiraye kirayen da kafafen yada labarai suka dinga yi wajen daukar mataki kan masu gidan Man.

Wakilin Jaridar Dimokuraɗiyya a Jihar Kano ya zagaya wasu yankunan jihar domin ganin yadda lamarin yake.

Kuma ya tarar da gidajen mai akan Titin zuwa Gwarzo, kan titin Jami’ar Bayero, Titin Sheik Ja’afar Mahmud Adam da sauran su duk jama’a na cigaba da shiga domin shan mai.

Sannan kuma layukan sunyi sauki domin kuwa cinkoson ƙalilan ne.

Tags: Civil DefenceGidajen MaiMan fetur
Previous Post

WHO Tayi gargadi kan yiwuwar Fuskantar Karancin Sirinji A 2023

Next Post

An ɗage Shari’ar Nnamdi Kanu zuwa 19 ga watan Janairun Sabuwar Shekara

Next Post
An ɗage Shari’ar Nnamdi Kanu zuwa 19 ga watan Janairun Sabuwar Shekara

An ɗage Shari'ar Nnamdi Kanu zuwa 19 ga watan Janairun Sabuwar Shekara

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2455 shares
    Share 982 Tweet 614
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    1995 shares
    Share 798 Tweet 499
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1693 shares
    Share 677 Tweet 423
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1365 shares
    Share 546 Tweet 341
  • CBN Ya Sake Fitar Da Sabbin Bayani Kan Dawo Da Tsofaffin Takardun Kudin Naira

    1592 shares
    Share 637 Tweet 398
Yanzu-Yanzu: Zanga-zangar Karancin Kudin Naira Tana Cigaba Da Yaduwa

DA DUMI-DUMINSA: Jam’iyyar APC Ta Lashe Zaben Gwamnan Jihar Ebonyi

March 20, 2023
Gwamna Umahi Ya Kori Wasu Mataimakansa Sa’o’i 48 Bayan Kammala Zabe

Gwamna Umahi Ya Kori Wasu Mataimakansa Sa’o’i 48 Bayan Kammala Zabe

March 20, 2023
INEC Ta Bayyana Wanda Ya Lashe Zaben Gwamna A Jihar Filato

INEC Ta Bayyana Wanda Ya Lashe Zaben Gwamna A Jihar Filato

March 20, 2023
PDP Ta Lashe Kujeru 28 Na Majalisar Dokoki, Yayin Da APC Ta Tsira Da Hudu

PDP Ta Lashe Kujeru 28 Na Majalisar Dokoki, Yayin Da APC Ta Tsira Da Hudu

March 20, 2023
Bayan Faduwa A Zaben Sake Darewa Kujerar Sanata Nnamani Ya Bar PDP

Bayan Faduwa A Zaben Sake Darewa Kujerar Sanata Nnamani Ya Bar PDP

March 20, 2023
Mohammed Ya Sake Lashe Zaben Gwamna Karo Na Biyu A jihar Bauchi

Mohammed Ya Sake Lashe Zaben Gwamna Karo Na Biyu A jihar Bauchi

March 20, 2023
Yanzu-Yanzu: Zanga-zangar Karancin Kudin Naira Tana Cigaba Da Yaduwa
Labarai

DA DUMI-DUMINSA: Jam’iyyar APC Ta Lashe Zaben Gwamnan Jihar Ebonyi

March 20, 2023
Gwamna Umahi Ya Kori Wasu Mataimakansa Sa’o’i 48 Bayan Kammala Zabe
Labarai

Gwamna Umahi Ya Kori Wasu Mataimakansa Sa’o’i 48 Bayan Kammala Zabe

March 20, 2023
INEC Ta Bayyana Wanda Ya Lashe Zaben Gwamna A Jihar Filato
Labarai

INEC Ta Bayyana Wanda Ya Lashe Zaben Gwamna A Jihar Filato

March 20, 2023
Yanzu-Yanzu: Zanga-zangar Karancin Kudin Naira Tana Cigaba Da Yaduwa

DA DUMI-DUMINSA: Jam’iyyar APC Ta Lashe Zaben Gwamnan Jihar Ebonyi

March 20, 2023
Gwamna Umahi Ya Kori Wasu Mataimakansa Sa’o’i 48 Bayan Kammala Zabe

Gwamna Umahi Ya Kori Wasu Mataimakansa Sa’o’i 48 Bayan Kammala Zabe

March 20, 2023
INEC Ta Bayyana Wanda Ya Lashe Zaben Gwamna A Jihar Filato

INEC Ta Bayyana Wanda Ya Lashe Zaben Gwamna A Jihar Filato

March 20, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • DA DUMI-DUMINSA: Jam’iyyar APC Ta Lashe Zaben Gwamnan Jihar Ebonyi
  • Gwamna Umahi Ya Kori Wasu Mataimakansa Sa’o’i 48 Bayan Kammala Zabe
  • INEC Ta Bayyana Wanda Ya Lashe Zaben Gwamna A Jihar Filato

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In