Rundunar ‘yan sandan jihar Delta ta kama wasu mutane biyu da ake zargin dillalan miyagun kwayoyi ne.
Rahotanni sun bayyana cewa an kama wadanda ake zargin Felix Aroh da Erumu Ogodo a kan hanyar Jakpa a jihar Delta.
An samu wadanda ake zargin dauke da kwantena uku na Loud, kwalaye kwalaye na Colorado, da fakiti guda hudu na birgima, da kundi na hemp na Indiya 143, da wasu buhunan tramadol.
Comments 1