Shugaban Sojoji ya kai ziyara Rundunar 82 dake Enugu
Gen Faruk Yahaya yanzu haka yana Enugu domin yin ziyarar gani da ido
Ziyarar sa ta karon farko kenan don ganin yadda ayyuka ke kasan cewa a Kudu maso Yamma.
KARANTA:- Yan majalissu sun tabbatar da zaben Gen. Faruk Yahaya a matsayin Shugaban Sojojin Kasa
Major Gen. Abiodun shine Jagoran Rundunar sojojin 82 wanda ya karbi bakuncin Gen. Faruk.
Gen Faruk Yahaya kamin zaben sa ya kasance Jagoran Rundunar HADIN KAI wadanda ke da hakkin kula da ta’addanci dake aukuwa a Arewacin Kasa.