• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Tuesday, September 26, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

An Ceto Mataimakin Kwamishinan ‘Yan Sanda Da Aka Sace A Kaduna

Mustapha Haruna Dabai by Mustapha Haruna Dabai
October 21, 2019
in Labarai
Reading Time: 2 mins read
0 0
0
0
SHARES
3
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

‘Yan sanda a jihar Kaduna, Najeriya, sun ce an yi nasarar kubutar da babban jami’in dan sandan nan da aka sace, ACP I. Musa, mai lakabin Rambo, a kan hanyar Kaduna zuwa Jos a karshen mako.

Mai magana da yawun rundunar DSP Yakubu Sabo ya ce an kubutar da babban dan sandan ne tare da direbansa ba tare da ko rauni ba.

Sai dai a tattaunawar da ya yi da BBC kakakin ya ki bayyana yadda aka yi nasarar kubutar da mutanen biyu, illa dai ya ce sai a nan gaba ne za su yi wannan bayani.

Game da cewa ko an yi wani dauki-ba-dadi da wadanda suka sace jami’an ‘yan sandan biyu, ganin yadda a cikin dan lokaci da sace su har aka yi nasarar ceto su,musamman ma a yadda ake ganin masu satar jama’a na da makamai, sai ya danganta hakan da irin kokarin jami’an tsaro.

DSP Sabo ya ce ba a wannan lokacin ba ne kadai aka taba yin irin wannan nasara ta saurin ceto wasu da aka sace cikin gaggawa ba.

Ya ce abu ne da ya dogara da yanayin aiki, wani lokacin a samu nasara da wuri wani lokacin kuma yakan dauki lokaci.

Game da yadda ake ganin ‘yan bindiga na yawan satar mutane da kai hare-hare a jihar ta Kaduna, a matsayin wata alama ta tabarbarewar tsaro a jihar, mai magana da yawun ‘yan sandan ya ce abin ba haka yake ba, domin ba kasar da ba a aikata laifuka.

Ya ce sai dai kawai idan abu ya yi yawa yana tayar da hankalin mutane, wanda kuma rundunar ta yin duk abin da ya kamata domin maganin matsalar.

Ya kara da cewa sakamakon irin matakan da suke dauka a yanzu ba a yawan satar mutane a titin Kaduna zuwa Abuja, da sauran hare-hare da ake kai wa jama’a a jihar.

Ya ce yawanci ma a yanzu masu aikata irin wadannan laifuka sun koma wasu jihohi da ke makwabtaka da Kaduna ne, inda ya bayar da misalin iyakar jihar da Nasarawa ya ce a yanzu wasu a irin wadancan yankuna da ke da iyaka da Kaduna ake laifukan.

Sai dai ya ce akwai bukatar sauran jihohi masu makwabtaka da Kaduna su hada hannu domin maganin matsalar.

Previous Post

Sojojin Mali Sun Kashe ‘Yan Bindiga 50 Da Jikkata 30

Next Post

An Rantsar Da Sabon Mataimakin Gwamnan Jihar Kogi

Next Post

An Rantsar Da Sabon Mataimakin Gwamnan Jihar Kogi

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2705 shares
    Share 1082 Tweet 676
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2411 shares
    Share 964 Tweet 603
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2198 shares
    Share 879 Tweet 550
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    2078 shares
    Share 831 Tweet 520
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1503 shares
    Share 601 Tweet 376
Wata Budurwa Ta Fada Komar ‘Yan Sanda Kan Zargin Shekawa Saurayi Tafashasshen Ruwan Shayi

Kano: ‘Yan Sanda Sun Kame Wani Mutum Bisa Laifin Sace Wayoyin Jama’a 890 da Sauran Kayayyaki

September 26, 2023
Yanzu-Yanzu: Majalisar Dattawa ta Tabbatar da Nadin Cardoso a Matsayin Gwamnan CBN

Yanzu-Yanzu: Majalisar Dattawa ta Tabbatar da Nadin Cardoso a Matsayin Gwamnan CBN

September 26, 2023
Nigerian Court of Appeal

Muna da ƙararraki 39,526 da ke jiran mu yanzu haka – Shugabar Kotun ɗaukaka ƙara

September 26, 2023
Hukumar INEC Ta Sabunta Dan Dalinta Na Duba  Sakamako

INEC ta Sanya Ranakun Gudanar da Zabukan Gwamnoni a Wasu Jihohi 2

September 26, 2023
Mutum 204 Hatsarin Mota Ya Kashe A Bauchi Cikin Watanni 9-Road Safety

Mutum 204 Hatsarin Mota Ya Kashe A Bauchi Cikin Watanni 9-Road Safety

September 26, 2023
Nijar: Majalisar Dattawa Ta Bukaci Tinubu da ECOWAS Su Binciko Zabin Siyasa da Diflomasiyya

Akpabio Ya Nemi Hadin Kai Tsakanin ‘Yan Majalisa Don Tunkarar Kalubalen Najeriya

September 26, 2023
Wata Budurwa Ta Fada Komar ‘Yan Sanda Kan Zargin Shekawa Saurayi Tafashasshen Ruwan Shayi
Rikicin Duniya

Kano: ‘Yan Sanda Sun Kame Wani Mutum Bisa Laifin Sace Wayoyin Jama’a 890 da Sauran Kayayyaki

September 26, 2023
Yanzu-Yanzu: Majalisar Dattawa ta Tabbatar da Nadin Cardoso a Matsayin Gwamnan CBN
Labarai

Yanzu-Yanzu: Majalisar Dattawa ta Tabbatar da Nadin Cardoso a Matsayin Gwamnan CBN

September 26, 2023
Nigerian Court of Appeal
Labarai

Muna da ƙararraki 39,526 da ke jiran mu yanzu haka – Shugabar Kotun ɗaukaka ƙara

September 26, 2023
Wata Budurwa Ta Fada Komar ‘Yan Sanda Kan Zargin Shekawa Saurayi Tafashasshen Ruwan Shayi

Kano: ‘Yan Sanda Sun Kame Wani Mutum Bisa Laifin Sace Wayoyin Jama’a 890 da Sauran Kayayyaki

September 26, 2023
Yanzu-Yanzu: Majalisar Dattawa ta Tabbatar da Nadin Cardoso a Matsayin Gwamnan CBN

Yanzu-Yanzu: Majalisar Dattawa ta Tabbatar da Nadin Cardoso a Matsayin Gwamnan CBN

September 26, 2023
Nigerian Court of Appeal

Muna da ƙararraki 39,526 da ke jiran mu yanzu haka – Shugabar Kotun ɗaukaka ƙara

September 26, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Kano: ‘Yan Sanda Sun Kame Wani Mutum Bisa Laifin Sace Wayoyin Jama’a 890 da Sauran Kayayyaki
  • Yanzu-Yanzu: Majalisar Dattawa ta Tabbatar da Nadin Cardoso a Matsayin Gwamnan CBN
  • Muna da ƙararraki 39,526 da ke jiran mu yanzu haka – Shugabar Kotun ɗaukaka ƙara

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In