Mun samu labari daga makusanta Malam Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa Kano cewa an sallamo shi daga asibiti bayan ya shafe kusan sati uku yana fama da matsanancin rashin lafiya
Jaridar Mikiya ta labarto cewa; Sheikh Aminu Daurawa Malamin addinin Musulunci ne masanin tarihi kuma gwani a fagen tafsirin Qur’ani wanda a kullun jama’ar Musulmi ke karuwa da shi.