An sanya ranar 28 ga watan Maris domin fara fafata gasar ajin Firimiya ta mata ta kasar nan.
Inda aka raba rukunin gida biyu wato rukunin A dana B.
Rukunin A ya hadar da:
Sunshine Stars FC
Pelican Stars FC
Nasarawa Amazons FC
Bayelsa Queens FC
Abia Angels FC
Confluence Queens FC
Dream Stars FC
Edo Queens FC
Rukunin B kuwa:
Rivers Angels FC
Ibom Angels FC
Royal Queens FC
Osun Babes FC
FC Robo Queens
Heartland Queens FC
Delta Queens FC
Adamawa Queens FC
Inda aka fitar da yadda za a fara wasannin makon farko kamar haka:
Rukunin A za a fafata wasanni kamar haka:
Pelican Stars da Nasarawa Amazons
Sunshine Queens da Confluence Queens
Bayelsa Queens da DreamStars Ladies
Abia Angels da Edo Queens
Rukunin B za a kara wasanni kamar haka:
Rivers Angels da Robo Queens
Ibom Angels da Heartland
Osun Babes da Adamawa Queens
Royal Queens da Delta Queens