• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Friday, December 1, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Wasanni

Babu Alamun Arsenal Zata Taka Rawa A Gasar Zakaru Mai Zuwa

Mustapha Haruna Khalifa by Mustapha Haruna Khalifa
July 27, 2019
in Wasanni
Reading Time: 2 mins read
0 0
0
1
SHARES
6
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Mai horas da kungiyar kwallon kafa ta Arsenal, Unai Emery, ya ce abune mai wahala kungiyarsa ta iya lashe gasar firimiya na shekarar 2019/20, wanda za’a fara a watan Agusta mai kamawa, saboda yadda yaga saura kungiyoyin sun shiryawa gasar fiye da irin shirin da Arsenal ta yi.

Babban burin kungiyar ta Arsenal shine lashe kofin firimiya, ko kuma su samu kansu a cikin manyan kungiyoyi hudun farko a gasar firimiyar, domin samun damar buga kofin zakarun turai UEFA Champions League 2019/20.

Domin a kakar wasan data gabata ta 2018/19 Arsenal ta karane a mataki na biyar, wanda hakan ya hanata samun damar zuwa gasar zakarun turai.

Kocin yace ya zamo dole mu gayawa kanmu gaskiya, domin tazarar da take tsakaninmu da kungiyoyin Liverpool, Manchester City tanada yawa, saboda haka abinda ya kamata muyi shine cike wannan gurbi da yake tsakaninmu.

Ya kara da cewar kungiyar Tottenham taje wasan karshe na kofin zakarun turai, amman duk da haka yanzu ta kara karfin ‘yan wasa, ita kuma Chelsea ta rike ‘yan wasanta in banda Hazard da ta sayar dashi ga Real Madrid kungiyar Manchester United kuma ta fisu shiri mai kyau domin irin ‘yan wasan da ta ke nema da wadanda ta saya.

Unai Emery, yace ya zamo dole a kara ‘yan wasa a Arsenal, matukar ana son burin kungiyar ya cika, Arsenal dai ta ware fam miliyan 45, wajen zawarcin ‘yan wasa a yanzu haka, inda suke neman dan wasan Crystal Palace Wilfried Zaha, sai dai dan wasan zai iya kaiwa fam miliyan 80, kamar yadda kungiyarsa ta ke bukata daga duk kulob din da ke son sa.

Previous Post

GWAMNA GANDUJE, ZAI AIWATAR DA DUK BUKATUN KWAMITIN KWARARRU KAN BIYAN KUDADEN FENSHO DA TA ZAYYANA

Next Post

A KASAR LIBIYA, SAMA DA BAKIN HAURE 115 NE SUKA KIFE A RUWA

Next Post

A KASAR LIBIYA, SAMA DA BAKIN HAURE 115 NE SUKA KIFE A RUWA

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2747 shares
    Share 1099 Tweet 687
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2439 shares
    Share 976 Tweet 610
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2224 shares
    Share 890 Tweet 556
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    2144 shares
    Share 858 Tweet 536
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1526 shares
    Share 610 Tweet 382
Mun Gano Wani Haramtaccen Wurin Sayar Da Man Fetur A Abuja-Wike

Mun Gano Wani Haramtaccen Wurin Sayar Da Man Fetur A Abuja-Wike

December 1, 2023
Yar Shekara 18 Za Ta Wakilci Nijeriya A Wata Gasar Kyau Ta Duniya

Yar Shekara 18 Za Ta Wakilci Nijeriya A Wata Gasar Kyau Ta Duniya

December 1, 2023
Majalisar Wakilai Na Shawarar Amfani Da Kankare A Maimakon Kwalta Wajen Aikin Tituna A Nijeriya

Majalisar Wakilai Na Shawarar Amfani Da Kankare A Maimakon Kwalta Wajen Aikin Tituna A Nijeriya

December 1, 2023
An Hana Zuwa Da Jakar Ghana Must Go A Filayen Jiragen Saman Nijeriya

An Hana Zuwa Da Jakar Ghana Must Go A Filayen Jiragen Saman Nijeriya

December 1, 2023
Bam Ya Tashi Da Yan Boko Haram 4 A Borno

Bam Ya Tashi Da Yan Boko Haram 4 A Borno

December 1, 2023
Mutane Hudu Sun Rasa Rayukan Su Bisa Zargin Amfani da Maganin Kanjamau Na Gargajiya

Mutane Hudu Sun Rasa Rayukan Su Bisa Zargin Amfani da Maganin Kanjamau Na Gargajiya

November 30, 2023
Mun Gano Wani Haramtaccen Wurin Sayar Da Man Fetur A Abuja-Wike
Labarai

Mun Gano Wani Haramtaccen Wurin Sayar Da Man Fetur A Abuja-Wike

December 1, 2023
Yar Shekara 18 Za Ta Wakilci Nijeriya A Wata Gasar Kyau Ta Duniya
Labarai

Yar Shekara 18 Za Ta Wakilci Nijeriya A Wata Gasar Kyau Ta Duniya

December 1, 2023
Majalisar Wakilai Na Shawarar Amfani Da Kankare A Maimakon Kwalta Wajen Aikin Tituna A Nijeriya
Labarai

Majalisar Wakilai Na Shawarar Amfani Da Kankare A Maimakon Kwalta Wajen Aikin Tituna A Nijeriya

December 1, 2023
Mun Gano Wani Haramtaccen Wurin Sayar Da Man Fetur A Abuja-Wike

Mun Gano Wani Haramtaccen Wurin Sayar Da Man Fetur A Abuja-Wike

December 1, 2023
Yar Shekara 18 Za Ta Wakilci Nijeriya A Wata Gasar Kyau Ta Duniya

Yar Shekara 18 Za Ta Wakilci Nijeriya A Wata Gasar Kyau Ta Duniya

December 1, 2023
Majalisar Wakilai Na Shawarar Amfani Da Kankare A Maimakon Kwalta Wajen Aikin Tituna A Nijeriya

Majalisar Wakilai Na Shawarar Amfani Da Kankare A Maimakon Kwalta Wajen Aikin Tituna A Nijeriya

December 1, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Mun Gano Wani Haramtaccen Wurin Sayar Da Man Fetur A Abuja-Wike
  • Yar Shekara 18 Za Ta Wakilci Nijeriya A Wata Gasar Kyau Ta Duniya
  • Majalisar Wakilai Na Shawarar Amfani Da Kankare A Maimakon Kwalta Wajen Aikin Tituna A Nijeriya

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In