Wasu Yan bindiga da ba a san Kosuwaneneba sun buɗewuta ma tawagar motocin Sarkin Birnin Gwar Alhaji Zubairu Jibril Mai Gwari na Biyu.
Jaridar Daily Trust ta ruwaitocewa, an Farmaki Sarkin ne a babbar hanyar Birnin Gwari zuwa Kaduna yayin da yake shiga Birnin na Gwamna a yammacin ranar Talata.
Toh Sai dai wani shaidar gani da ido ya ce an samu Nasara Sarkin baya ko da ɗaya daga cikin motocin da aka kai wa harin.
Umar Jibri lwanda shine Matuƙin Sarkin ya shaida cewa Masaraucin mai shekaru 73 yana wani wuri daban yayin da al’amari ya faru.
Ya ce abinda ya faru shine maharan sun fito ne bagatatan inda suka sanya itace a kan hanya da niyyar tilasta wa tawagar tsayawa.
“Mu Ki tsayawa, Kuma sun kai maniharbi da yake nine nake tuki, amma cikin amincewar Allah Hakar su ta gaza cimma ruwa ta inda alburushin ya wuce gaban goshi na” In Ji Umar.
Ya Kuma Kara da cewa baya ga gilasan mota da aka farfasa babu wani wanda ya jikkata sakamakon harin na yan ta’adda.
Karamar Hukumar Birnin Gwari dai ta yi kaurin suna wajen fuskantar hare-haren yan ta’adda a yan baya-bayan nan