• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Wednesday, October 4, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Siyasa

Da Dumi-Dumi: An Sanya Ranar Gudanar da Zaben Kananan Hukumomi a Jihar Yobe

Biyo bayan bada umarni da Gwamnan Jihar Yobe, Mai Mala Buni yayi, cewa a gudanar da zaben kananan hukumomi 17 na jihar a watan Nuwamban wannan shekara, tuni hukumar zabe mai zaman kanta a jihar ta soma shiri.

Abbas Yakubu Yaura by Abbas Yakubu Yaura
June 2, 2023
in Siyasa
Reading Time: 2 mins read
3 0
0
Da Dumi-Dumi: An Sanya Ranar Gudanar da Zaben Kananan Hukumomi a Jihar Yobe
5
SHARES
43
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Daga: Muhammad Gambo Damaturu

  • Gwamnan Jihar Yobe, Mai Mala Buni ya sanya ranar gudanar da zaben kananan hukumomin  jihar.
  • Hakan ya biyo bayan toron masu ruwa da tsaki inda aka gabatar da bayanai da dama kan yadda zaben zai gudana.
  • Dukkan dan jihar Yobe ya cancanta ya yi takarar neman kujera daga matakin Kansila har zuwa Ciyaman matukar ya cika sharuddan zama dan takara.

Biyo bayan bada umarni da Gwamnan Jihar Yobe, Mai Mala Buni yayi, cewa a gudanar da zaben kananan hukumomi 17 na jihar a watan Nuwamban wannan shekara, tuni hukumar zabe mai zaman kanta a jihar ta soma shiri.

Shugaban Hukumar Dr. Mamman Muhammad a ranar 2 ga watan Yuni ya kira taron manema labarai da sauran masu ruwa da tsaki inda ya gabatar da bayanai da dama kan yadda zaben zai gudana.

KARANTA WANNAN: Tallafin Fetur: Za Mu Sake Duba Mafi Ƙarancin Albashi Don Yin Tunani Na Gaskiya — Tinubu

Yace, hakan na kunshe ne a cikin kundin dokokin Najeriya na shekarar 1999 a sashe na 197, yana mai cewa Kafafen sadarwa zasu yada labarai kan yadda za’ayi zabukan.

“Jami’an Tsaro kuwa zasu tabbatar da cewa an bada cikakken Tsaro a rumfunan zabe, inda sauran masu ruwa da tsaki zasu taka tasu rawar wajen ganin cewa aikin ya gudana lafiya.

Dr. Mamman ya kara da cewa akwai bukatar a samu cikakken hadin kai da goyon baya domin samun nasarar yin zaben a ranar 25 ga watan Nuwambar 2023.

Yace “Dukkan dan jihar Yobe ya cancanta ya yi takarar neman kujera daga matakin Kansila har zuwa Ciyaman matukar ya cika sharuddan zama dan takarar wanda suke a jere kamar haka:

“Ya kasance ya cika shekara 25 zuwa 30 da haihuwa mace ko namiji, -Ya zama mai hankali – Bashida laifin almundahana.
-Mazaunin yankin da yake neman shugabanta ne, -Yana da karancin matakin karatu a kalla gaba da firamare.

Bayan wadannan sharuddan sun cika, za a sayi takardar neman takara akan naira dubu 300, 250 da kuma dubu 200 a matsayin Chiyaman, Mataimakin Chiyaman da Kansila kamar yadda suke a jere.

JARIDAR DIMOKURADIYYA ta rawaito cewa zaben zai lashe tsabar kudi har Naira Miliyan 700.

A wani labarin kuma, Yanzu-Yanzu: Tinubu Ya Shiga Ganawa da Gwamnonin G5 a Fadar Gwamnati

Tsohon gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike, tsohon gwamnan jihar Delta tsakanin shekarun 1999-2007, James Ibori, da gwamna Seyi Makinde na jihar Oyo sunyi dirar mikiya Abuja.

’Yan babbar jam’iyyar adawa ta PDP, Makinde da Wike ana daukar su a matsayin abokan shugaba Tinubu.

Kazalika sun taka rawa wajen tabbatar da nasarar Tinubu a zaben shugaban kasa na ranar 25 ga watan Fabrairu.

Tags: APCDimokuradiyyaJihar YobeZaben kananan hukumomi
Previous Post

Tallafin Fetur: Za Mu Sake Duba Mafi Ƙarancin Albashi Don Yin Tunani Na Gaskiya — Tinubu

Next Post

Murna Har Kunne: Dan Takarar Gwamnan NNPP da Wasu Mambobi 2000 Sun Koma APC

Next Post
Murna Har Kunne: Dan Takarar Gwamnan NNPP da Wasu Mambobi 2000 Sun Koma APC

Murna Har Kunne: Dan Takarar Gwamnan NNPP da Wasu Mambobi 2000 Sun Koma APC

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2710 shares
    Share 1084 Tweet 678
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2416 shares
    Share 966 Tweet 604
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2204 shares
    Share 882 Tweet 551
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    2091 shares
    Share 836 Tweet 523
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1507 shares
    Share 603 Tweet 377
‘Yan Sanda Sun Cafke Wani Mutum Daya Kware Wajen Lalata Wayoyin Wutar Lantarki Na KEDCO

‘Yan Sanda Sun Gurfanar da Mutane 4 a Gaban Kotu Bisa Zargin Sace N5m

October 3, 2023
Hukuncin Kotu: Kakakin Majalisar Nasarawa Ya Yi Wa’azin Hadin Kai Tsakanin Masu Ruwa da Tsaki

Hukuncin Kotu: Kakakin Majalisar Nasarawa Ya Yi Wa’azin Hadin Kai Tsakanin Masu Ruwa da Tsaki

October 3, 2023
CAN Ta Yi Allah-Wadai da Sace Mawakan Coci, Ta Yi Kiran a Dauki Matakin Gaggawa

CAN Ta Yi Allah-Wadai da Sace Mawakan Coci, Ta Yi Kiran a Dauki Matakin Gaggawa

October 3, 2023
FG ta Bada Gudummawar Abinci, Kayan Aikin Noma Ga ‘Yan Gudun Hijira

FG ta Bada Gudummawar Abinci, Kayan Aikin Noma Ga ‘Yan Gudun Hijira

October 3, 2023
An Gano Jabun Wasiƙun Ɗaukar Aiki A Gwamnatin Filato

An Gano Jabun Wasiƙun Ɗaukar Aiki A Gwamnatin Filato

October 3, 2023
Ministan Gidaje Ya Yabawa Kamfanin BUA

Ministan Gidaje Ya Yabawa Kamfanin BUA

October 3, 2023
‘Yan Sanda Sun Cafke Wani Mutum Daya Kware Wajen Lalata Wayoyin Wutar Lantarki Na KEDCO
Rikicin Duniya

‘Yan Sanda Sun Gurfanar da Mutane 4 a Gaban Kotu Bisa Zargin Sace N5m

October 3, 2023
Hukuncin Kotu: Kakakin Majalisar Nasarawa Ya Yi Wa’azin Hadin Kai Tsakanin Masu Ruwa da Tsaki
Labarai

Hukuncin Kotu: Kakakin Majalisar Nasarawa Ya Yi Wa’azin Hadin Kai Tsakanin Masu Ruwa da Tsaki

October 3, 2023
CAN Ta Yi Allah-Wadai da Sace Mawakan Coci, Ta Yi Kiran a Dauki Matakin Gaggawa
Wa'azin Kirista

Twitter

Archives

Recent Posts

  • ‘Yan Sanda Sun Gurfanar da Mutane 4 a Gaban Kotu Bisa Zargin Sace N5m
  • Hukuncin Kotu: Kakakin Majalisar Nasarawa Ya Yi Wa’azin Hadin Kai Tsakanin Masu Ruwa da Tsaki
  • CAN Ta Yi Allah-Wadai da Sace Mawakan Coci, Ta Yi Kiran a Dauki Matakin Gaggawa

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In