• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Monday, March 27, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Farmakan Gidan Mary Odili: Wanda ake Zargi Yayi Musayan Kalamai Da Malami

Abbas Yakubu Yaura by Abbas Yakubu Yaura
November 12, 2021
in Labarai
Reading Time: 2 mins read
2 1
0
Farmakan Gidan Mary Odili: Wanda ake Zargi Yayi Musayan Kalamai Da Malami
4
SHARES
32
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

By Abbas Yakubu Yaura

Shari’ar mamaye gidan mai shari’a na kotun koli, Mary Odili, ta sake daukar wani sabon salo a ranar Alhamis, yayin da wanda ake zargi da babban lauyan gwamnatin tarayya (AGF) da kuma ministan shari’a, Abubakar Malami suka yi musayar kalamai.

Babban wanda ake zargin, Ajodo Lawrence, wanda ya yi takaitaccen bayanin cewa AGF ne ya tura shi da tawagarsa, amma ya ce shi mai bai wa Minista Malami shawara ne.

Ajodo, wanda ya yi ikirarin cewa shi ne babban Sufeton ‘yan sanda (CSP) ne, ya bayyana haka ne a lokacin da ‘yan sanda suka kama shi a Abuja.

Amma da sauri Malami ya mayar da martani yana mai cewa, kwakwata Ajodo bai taba zama mai ba shi shawara ba.

Jaridar Dimokuradiyya ta ruwaito cewa, a jiya ne hukumar ‘yan sandan Najeriya ta kama wadanda ake zargin ‘’yan sandan karya ne guda goma sha hudu, da suka kai farmaki gidan mai shari’a Mary Odili a ranar 29 ga watan Oktoban shekarar nan.

Rahotanni sun bayyana cewa jami’an na jabun sun samu jagorancin CSP Ajodo ne, wanda a yayin baje Kolin su, ya tabbatar da cewa, shi ba jami’in rundunar ba ne.

Sauran wadanda ake zargin a cewar Rundunar ‘yan sandan ta kasa su ne, Michael Diete-Spiff, Barista Alex Onyekuru, Bayero Lawal, da Barista Igwe Ernest, Aliyu Umar Ibrahim, Maimuna Maishanu, Ayodele Akindipe, Yusuf Adamu, Bashir Musa, ASP Mohammed Yahaya, Stanley Nkwazema (dan jarida), Shehu Jibo, Abdullahi Adamu da kuma L/CPL Mike.

Idan za’a iya tunawa Kakakin rundunar, Frank Mba ne ya baje Kolin su a sashin binciken manyan laifuka na rundunar dake Garki, a garin Abuja.

Mba, ya Kuma bayyana cewa, kwamishinan ‘yan sanda, ya bayyana wadanda ake zargin a matsayin ‘yan damfara ne ”ya Kuma ce, mutanen sun fito ne daga Bangarori daban-daban, musamman a aikin jarida, Banki da kuma jami’an tsaro.

Sannan ya ce, a halin yanzu akwai sauran wadanda ake tuhuma da suka hada da jami’an soji biyu.

Kazalika Kakakin Rundunar ya ce, dukkansu sun hada baki ne don kai samame gidan Odili bayan samun labarin cewa, alkalin kotun kolin na ajiye da makudan kudade kasashen waje a gidan ta.

Tags: MalamiOdiliSahiri'a
Previous Post

An yanke wa wasu mutum 2 hukuncin kisa bisa laifin Aikata kisan kai a jihar Ekiti

Next Post

Uzodinma Ya Bada Tallafin Karatu Ga Dalibar Data Samu Maki Tara A Jarawabawar SSCE

Next Post
Uzodinma Ya Bada Tallafin Karatu Ga Dalibar Data Samu Maki Tara A Jarawabawar  SSCE

Uzodinma Ya Bada Tallafin Karatu Ga Dalibar Data Samu Maki Tara A Jarawabawar SSCE

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2488 shares
    Share 995 Tweet 622
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2035 shares
    Share 814 Tweet 509
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    1960 shares
    Share 784 Tweet 490
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1741 shares
    Share 696 Tweet 435
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1381 shares
    Share 552 Tweet 345
Yadda Ake Zargin Wani Fasto Da Yin Lalata Da ‘Yar Majami’arsa Mai Shekara 17 – Likita

Yadda Ake Zargin Wani Fasto Da Yin Lalata Da ‘Yar Majami’arsa Mai Shekara 17 – Likita

March 27, 2023
Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika

Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika

March 27, 2023
Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi

Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi

March 27, 2023
Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode

Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode

March 27, 2023
An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma

An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma

March 27, 2023
Masarautar Bichi Ta Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki Ta Sola A Kauyen Yal’Iami

Masarautar Bichi Ta Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki Ta Sola A Kauyen Yal’Iami

March 27, 2023
Yadda Ake Zargin Wani Fasto Da Yin Lalata Da ‘Yar Majami’arsa Mai Shekara 17 – Likita
Labarai

Yadda Ake Zargin Wani Fasto Da Yin Lalata Da ‘Yar Majami’arsa Mai Shekara 17 – Likita

March 27, 2023
Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika
Labarai

Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika

March 27, 2023
Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi
Siyasa

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Yadda Ake Zargin Wani Fasto Da Yin Lalata Da ‘Yar Majami’arsa Mai Shekara 17 – Likita
  • Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika
  • Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In