Tsohon dakataccen shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano Muhyi Magaji Rimin Gado yammta tabbata yanzu ya zama ɗan jam’iyyar NNPP.
Wannan na zuwa ne bayan dakatar da shi da gwamnatin Kano tayi, daga shugabancin hukumar a kwanakin baya.
KU KARANTA: Yan Majalisar Wakilai Sun Raina Kason Da Aka Ware Musu A Kasafin 2023
Tuni dama aka fara koyo tafe rafin sauya shekara tasa, inda kuma a karshen makon nan, hotuna suka karfe shafukan sada zumunta kan yadda Muhyin ya ziyarci Sanata Rabiu Musa Kwankwaso a birnin tarayya Abuja.
Kwankwaso dai shine tsohon gwamnan Kano, kuma tsohon Sanatan Kano, sannan dam takarar shugaban kasa a jam’iyyar NNPP.