• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Wednesday, October 4, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Hukumar DSS Ta Ceto Mutane 27 Da Ake Shirin Yin Fataucin Su

Humukar tsaro ta tseratar da maza da mata 27 da aka tsara fitar da su kasar Libya don samun aikatau..........

Nura Ahmad Hassan by Nura Ahmad Hassan
September 22, 2022
in Labarai
Reading Time: 1 min read
2 0
0
Hukumar DSS Ta Ceto Mutane 27 Da Ake Shirin Yin Fataucin Su
3
SHARES
25
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) reshen jihar Kano, ta ceto tare da mika mutane 27 da za a yi safarar su ga rundunar hadin gwiwa ta rundunar tsaro ta jihar Kano.

Dimokuradiyya ta rawaito cewa, Abdullahi Babale, Kwamandan Hukumar yaki da fataucin bil Adama ta kasa (NAPTIP) shiyyar Kano, ya bayyana haka a wata hira da kamfanin dillancin labarai na Kasa (NAN) a ranar Alhamis din nan a Kano.

KARANTA KUMA: Yan Sanda Sun Kubutar Da Wata MataDa Za A Yi Safararta

Ya ce an dauki wadanda lamarin ya ritsa da su ne daga jihohin Oyo, Osun, Kogi, Ondo, Ekiti, Legas da Ogun.

A cewarsa, wadanda ake zargi da laifin safarar mutane da kuma wanda ake zargi za a yi safarar su an shirya su ne zuwa Libya domin samun aikin yi.

“Sun kasance tsakanin shekaru 19 zuwa 40, tare da mata 23 da maza hudu,” in ji Babale.

Jaridar Solacebace ta rawaito, Ya bayyana cewa hukumar za ta gurfanar da wanda ake zargin tare da hada kan wadanda abin ya shafa da iyalansu.(NAN)

A wani labarin kuma: Sama Da Mitane 360,000 Ambaliyar Ruwa Ta Raba Da Muhallansu

Hukumar bayar da agajin gaggawa ta jihar Nasarawa NASEMA, ta ce akalla mutane 361,000 ne suka rasa matsugunansu sakamakon ambaliyar ruwa sanadiyyar mamakon ruwan sama da aka yi a jihar.

Mista Zachary Allumaga, Sakataren zartarwa na hukumar NASEMA, ya shaida wa manema labarai ranar Alhamis din nan a garin Lafiya cewa ambaliyar ta shafi al’ummomi 23 a kananan hukumomi bakwai na jihar.

Previous Post

Sama Da Mutane 360,000 Ambaliyar Ruwa Ta Raba Da Muhallansu – NASEMA

Next Post

PDP ta caccaki Gwamnatin jihar Kwara na shirin kama mambobinta

Next Post
Taswirar Jahar Kwara

PDP ta caccaki Gwamnatin jihar Kwara na shirin kama mambobinta

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2710 shares
    Share 1084 Tweet 678
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2416 shares
    Share 966 Tweet 604
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2204 shares
    Share 882 Tweet 551
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    2091 shares
    Share 836 Tweet 523
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1507 shares
    Share 603 Tweet 377
NSCDC

NSCDC ta horar da Ma’aikatan ta 280 Kan Sarrafa Makamai

October 4, 2023
Matsalar Tsaro: Gwamnatin Naija Ta Fara Tattara Bayanan Masu Haƙar ma’adinai a jihar

Gwamnan Neja ya jajantawa Masarautar Borgu kan hatsarin jirgin ruwa

October 4, 2023
Auto Draft

Saudi Arabiya ta sanar da buƙatar karbar bakuncin gasar cin kofin duniya

October 4, 2023
Bola Tinubu

Jami’ar Jihar Chicago: Takardun Tinubu ba na bogi ba ne ba – Fadar Shugaban Kasa

October 4, 2023
Jamiyyar APC A Wata Jiha Ta Kori Zababben Sanata Da Dan Takarar Gwamna

APC ta Yi Watsi da Hukuncin Kotun Sauraren Kararrakin Zabe

October 4, 2023
Yanzu-Yanzu: Majalisar Dattawa ta Tabbatar da Nadin Magajin El’Rufa’i a Matsayin Minista Da Wasu 2

Yanzu-Yanzu: Majalisar Dattawa ta Tabbatar da Nadin Magajin El’Rufa’i a Matsayin Minista Da Wasu 2

October 4, 2023
NSCDC
Labarai

NSCDC ta horar da Ma’aikatan ta 280 Kan Sarrafa Makamai

October 4, 2023
Matsalar Tsaro: Gwamnatin Naija Ta Fara Tattara Bayanan Masu Haƙar ma’adinai a jihar
Labarai

Gwamnan Neja ya jajantawa Masarautar Borgu kan hatsarin jirgin ruwa

October 4, 2023
Auto Draft
Labarai

Saudi Arabiya ta sanar da buƙatar karbar bakuncin gasar cin kofin duniya

October 4, 2023
NSCDC

NSCDC ta horar da Ma’aikatan ta 280 Kan Sarrafa Makamai

October 4, 2023
Matsalar Tsaro: Gwamnatin Naija Ta Fara Tattara Bayanan Masu Haƙar ma’adinai a jihar

Gwamnan Neja ya jajantawa Masarautar Borgu kan hatsarin jirgin ruwa

October 4, 2023
Auto Draft

Saudi Arabiya ta sanar da buƙatar karbar bakuncin gasar cin kofin duniya

October 4, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • NSCDC ta horar da Ma’aikatan ta 280 Kan Sarrafa Makamai
  • Gwamnan Neja ya jajantawa Masarautar Borgu kan hatsarin jirgin ruwa
  • Saudi Arabiya ta sanar da buƙatar karbar bakuncin gasar cin kofin duniya

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In