• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Monday, February 6, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Hukumar Lura Da Jami’o’in Nijeriya Ta Gamsu Da Jami’ar MAAUN Ta Kano

said by said
September 3, 2020
in Labarai
Reading Time: 2 mins read
0 0
0
1
SHARES
5
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Daga Muhammad A. Dalhatu

Hukumar dake lura da jami’o’in Nijeriya, NUC ta nuna gamsuwarta bisa yadda ta ga kayayyakin karatu da gine-gine da aka shimfida a muhallin Jami’ar ‘Maryam Abacha American University of Nigeria, Kano’.

Daraktan hulda da jama’a na hukumar, Malam Ibrahim Usman Yakasai, shi ne ya bayyana hakan a ranar Alhamis a yayin da yake ganawa da manema labarai jim kadan da tawagar hukumar ta ziyarci muhallin Jami’ar domin duba irin tsare-tsare da kayayyakin aiki da ake sanyawa a muhallin Jami’ar ta Nijeriya dake Hotoro cikin kwaryar Kano.

Ya kara da cewa; “kamar yadda kuka sani a yayin da aka nemi assasa sabuwar Jami’a mai zaman kanta kuma aka nemi lasisi a wurinmu, to zamu ziyarci muhallin da aka tanada domin gina jami’ar domin ganewa idonmu gine-gine da kuma kayayyaki da aka tanada domin gudanar da jami’ar. Abin da muka gani a nan, ya gamsar damu”. Ya tabbatar.

Ya ci gaba da cewa NUC za ta ci gaba da karfafawa kan ganin an ci gaba da assasa Jami’o’i masu zaman kansu a kasarnan, domin a cewarsa jami’o’in da ake da su masu zaman kansu da na gwamnati ba su wadatu ba idan aka yi duba da yadda dalibai masu neman gurbin shiga jami’a ke karuwa a duk shekara.

Yakasai har wala yau ya ce samar da masu jami’o’i masu zaman kansu a kasarnan zai bai wa ‘yan kasa damar samun wadatacce kuma ingantaccen ilimi a kasar.

“Akwai dalibai sama da miliyan biyu da suke neman gurbin shiga makarantun gaba da Sakandare a kasarnan a duk shekara a yayin da jami’o’i 177 da ake da su a kasar ba ya iya daukar dalibai su zarce dubu dari biyar (500, 000), a don haka akwai bukatar assasa jami’o’i masu zaman kansu.” Ya lurantar.

Da yake na shi jawabi, tsohon mataimakin gwamnan jihar Kano, Farfesa Hafizu Abubakar, ya jinjinawa mamallakin jami’ar Farfesa Adamu Abubakar-Gwarzo bisa wannan gagarumin aiki da ya dauko. Inda ya ce al’ummar jihar Kano su godewa Allah bisa ba su Farfesa Gwarzo da ya yi wanda ya zama dan kasa mai kishin jiharsa.

Har wala yau, Farfesa Hafizu, ya shawarci masu hannu da shuni na jihar Kano, da su yi koyi da Farfesa Gwarzo wajen assasa wadansu jami’o’in masu zaman kansu a jihar duba da cewa Kano har yanzu ita ce jihar da ta fi kowanne jiha a kasarnan yawan al’umma.

Ya kara da cewa; “shekaru biyar da suka gabata ban taba tunanin wani a cikin kasarnan zai sanya hannun jarinsa a bangaren ilimi ba kamar yadda wannan jajirtaccen matashin ya yi. Ka duba jihar Ogun duk da kankantar jihar, amma suna da jami’o’i masu zaman kansu guda 18. Dole mu dauki wannan kalubalen domin ganin mun samu ci gaba.” Ya ankarar.

Har wala yau tawagar hukumar NUC din, sun kai ziyara muhallin dindindin na Jami’ar MAAUN ta Nijeriya dake Gwarzo a jihar ta Kano.

Previous Post

Kungiyar Kwadago Za Ta Dauki Mataki Kan Karin Kudin Fetur Da Lantarki

Next Post

Gwamnatin tarayya ta bada umarnin buɗe Makarantu.

Next Post

Gwamnatin tarayya ta bada umarnin buɗe Makarantu.

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2323 shares
    Share 929 Tweet 581
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1486 shares
    Share 594 Tweet 372
  • CBN Ya Sake Fitar Da Sabbin Bayani Kan Dawo Da Tsofaffin Takardun Kudin Naira

    1395 shares
    Share 558 Tweet 349
  • Rikicin Takara Gwamnan Adamawa A APC: Kotu Ta Tsayar Da Hukunci Kan Nuhu Ribadu Da Yake Yiwa Binani

    1049 shares
    Share 420 Tweet 262
  • Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

    990 shares
    Share 396 Tweet 248
Godiya Ga Al’ummar Igbo Mazauna Kaduna Bisa Kaunar Da Suka Nuna – Uba Sani

Godiya Ga Al’ummar Igbo Mazauna Kaduna Bisa Kaunar Da Suka Nuna – Uba Sani

February 5, 2023
Bankin CBN Ya Yaudari Buhari Akan Sake Fasalin Kudin Naira, Inji Oshiomhole

Bankin CBN Ya Yaudari Buhari Akan Sake Fasalin Kudin Naira, Inji Oshiomhole

February 5, 2023
Nafi Girman Nayi Karya – Sanatan Jam’iyyar APC

Nafi Girman Nayi Karya – Sanatan Jam’iyyar APC

February 5, 2023
Fashin Bakin Mako: Layuka Basu ƙare Ba Yayin Da Najeriya Ba Ta Da Kuɗi A Watan Zaɓe

Fashin Bakin Mako: Layuka Basu ƙare Ba Yayin Da Najeriya Ba Ta Da Kuɗi A Watan Zaɓe

February 5, 2023
2023: Peter Obi Ya Mayarwa El-Rufai Zazzafan Martani Kan Kalaman Kiransa Da Jarumin Nollywood

2023: Peter Obi Ya Mayarwa El-Rufai Zazzafan Martani Kan Kalaman Kiransa Da Jarumin Nollywood

February 5, 2023
Budaddiyar Wasika Zuwa Ga Shugaban Hukumar NPC Kan Kidayar Da Aka Shirya

Budaddiyar Wasika Zuwa Ga Shugaban Hukumar NPC Kan Kidayar Da Aka Shirya

February 5, 2023
Godiya Ga Al’ummar Igbo Mazauna Kaduna Bisa Kaunar Da Suka Nuna – Uba Sani
Labarai

Godiya Ga Al’ummar Igbo Mazauna Kaduna Bisa Kaunar Da Suka Nuna – Uba Sani

February 5, 2023
Bankin CBN Ya Yaudari Buhari Akan Sake Fasalin Kudin Naira, Inji Oshiomhole
Labarai

Bankin CBN Ya Yaudari Buhari Akan Sake Fasalin Kudin Naira, Inji Oshiomhole

February 5, 2023
Nafi Girman Nayi Karya – Sanatan Jam’iyyar APC
Labarai

Nafi Girman Nayi Karya – Sanatan Jam’iyyar APC

February 5, 2023
Godiya Ga Al’ummar Igbo Mazauna Kaduna Bisa Kaunar Da Suka Nuna – Uba Sani

Godiya Ga Al’ummar Igbo Mazauna Kaduna Bisa Kaunar Da Suka Nuna – Uba Sani

February 5, 2023
Bankin CBN Ya Yaudari Buhari Akan Sake Fasalin Kudin Naira, Inji Oshiomhole

Bankin CBN Ya Yaudari Buhari Akan Sake Fasalin Kudin Naira, Inji Oshiomhole

February 5, 2023
Nafi Girman Nayi Karya – Sanatan Jam’iyyar APC

Nafi Girman Nayi Karya – Sanatan Jam’iyyar APC

February 5, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Godiya Ga Al’ummar Igbo Mazauna Kaduna Bisa Kaunar Da Suka Nuna – Uba Sani
  • Bankin CBN Ya Yaudari Buhari Akan Sake Fasalin Kudin Naira, Inji Oshiomhole
  • Nafi Girman Nayi Karya – Sanatan Jam’iyyar APC

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In