• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Thursday, March 23, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Izala ta Koyawa Mutane 300 Sana’o’in Dogaro Da Kai A Garin Bauchi

A ranekun 6/7/10/2021 ne kungiyar jama'atu izalatil bid'a wa'kamatis sunnah ta tarayyar Nijeriya karkashin jagorancin shugaba Abdullahi Bala Lau da Daraktan sashen koyar da sana'oin dogaro da kai, Sheikh Injiniya Aliyu Burga Azare ta koyawa mata da maza sama da 300 sana'o'i mabambamta domin dogaro da kai.

Muhammad A. Said by Muhammad A. Said
November 11, 2021
in Labarai
Reading Time: 1 min read
1 0
0
Izala ta Koyawa Mutane 300 Sana’o’in Dogaro Da Kai A Garin Bauchi
1
SHARES
10
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter
A ranekun 6/7/10/2021 ne kungiyar jama’atu izalatil bid’a wa’kamatis sunnah ta tarayyar Nijeriya karkashin jagorancin shugaba Abdullahi Bala Lau da Daraktan sashen koyar da sana’oin dogaro da kai, Sheikh Injiniya Aliyu Burga Azare ta koyawa mata da maza sama da 300 sana’o’i mabambamta domin dogaro da kai.
Haka zalika kungiyar ta bayar da tallafi ga wasu daga cikin mahalarta taron domin karfafa su.
Wakiliyarmu ta labarto cewa; bayan an koyar da sana’o’i iri daban daban ga mata da maza tare da gabatar da laccoci akan abin da aka koya musu da muhimmancinsa ga al’ummar musulmi ne sai Injiniya Burga ya yi jawabi mai tsawon gaske dake nuni da godiya Allah da yasa aka sami dukkan nasarorin da ake nema gami da godiya ga shugabanin musamman gwamnan jihar Bauchi da sauran manyan baki da suka taso daga nesa “suka halarci wannan taro mai muhimmanci da muka gabatar wanda suka bayar da gudummawarsu na abubuwa da dama domi ganin taron ya tabbata”, inji shi.
Kuma ya jinjinawa mutane kamar su Sanata Gumau.
Shima shugaban kungiyar na kasa Sheikh Bala Lau ya mika godiyarsa ga shugaban wannan sashi bisa yadda ya jajirce har aka sami nasarar gudanar da taron kuma ya yi kira da ‘yan baya da su yi koyi da irin wannan himma tasa tare da yi masa fatan alheri da duk jama’ar dake aiki a karkashinsa.
Wannan taro an gudanar da shi ne a babban dakin taro na tunawa da Shiek Jafar Adam dake jihar Bauchi.
Previous Post

Gudunmawar da Jama’a Ya kamata su baiwa Jami’an lafiya masu aikin ceto

Next Post

Farfesa Gwarzo Abin Alfahari Ne Ga ’Yan Afirka, Inji Malam Kasimu Audu Bakori

Next Post
Farfesa Gwarzo Abin Alfahari Ne Ga ’Yan Afirka, Inji Malam Kasimu Audu Bakori

Farfesa Gwarzo Abin Alfahari Ne Ga ’Yan Afirka, Inji Malam Kasimu Audu Bakori

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2466 shares
    Share 986 Tweet 617
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2014 shares
    Share 806 Tweet 504
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1713 shares
    Share 685 Tweet 428
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1373 shares
    Share 549 Tweet 343
  • CBN Ya Sake Fitar Da Sabbin Bayani Kan Dawo Da Tsofaffin Takardun Kudin Naira

    1607 shares
    Share 643 Tweet 402
Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

March 22, 2023
Hatimin APC da PDP

Mutumin da ya sha kwata don murnar nasarar Buhari a 2019 ya fice daga APC ya koma PDP

March 22, 2023
Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari

Ramadan: Buhari ya aika wani saƙo ga musulmi yayin da za’a fara azumi

March 22, 2023
PDP

PDP ta rusa kwamitin zartarwa na jihar Katsina

March 22, 2023
Sarkin Musulmi Sa'ad Abubakar

Da Ɗumi-Ɗuminsa: Sarkin Musulmi ya sanar da ganin watan azumin Ramadan

March 22, 2023
Zaɓen Najeriya: Burtaniya za ta haramtawa masu siyan kuri’u da masu adawa da dimokuradiyya biza

Zaɓen Najeriya: Burtaniya za ta haramtawa masu siyan kuri’u da masu adawa da dimokuradiyya biza

March 22, 2023
Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce
Al'ajabi

Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

March 22, 2023
Hatimin APC da PDP
Labarai

Mutumin da ya sha kwata don murnar nasarar Buhari a 2019 ya fice daga APC ya koma PDP

March 22, 2023
Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari
Labarai

Ramadan: Buhari ya aika wani saƙo ga musulmi yayin da za’a fara azumi

March 22, 2023
Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

March 22, 2023
Hatimin APC da PDP

Mutumin da ya sha kwata don murnar nasarar Buhari a 2019 ya fice daga APC ya koma PDP

March 22, 2023
Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari

Ramadan: Buhari ya aika wani saƙo ga musulmi yayin da za’a fara azumi

March 22, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce
  • Mutumin da ya sha kwata don murnar nasarar Buhari a 2019 ya fice daga APC ya koma PDP
  • Ramadan: Buhari ya aika wani saƙo ga musulmi yayin da za’a fara azumi

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In