• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Monday, March 27, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Gudunmawar da Jama’a Ya kamata su baiwa Jami’an lafiya masu aikin ceto

Daga Ibrahim Hassan Hausawa

Ishaq Dabai by Ishaq Dabai
November 10, 2021
in Labarai
Reading Time: 2 mins read
0 0
0
Gudunmawar da Jama’a Ya kamata su baiwa Jami’an lafiya masu aikin ceto

Madison, Wisconsin, United States - July 27, 2016: The flag of the Internation Red Cross disaster and humanitarian relief organization flies over their Madison, Wisconsin headquarters.

0
SHARES
4
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Hukumar Bayar Da Agajin Gaggawa Ta Kasa Da Kasa Ta Red Cross Reshen Jihar Kano Ta Shirya Wani Taron Karawa Juna Sani Tsakanin Jami’an Ta Da Kuma Hukumomin Dake Da jibi da Bayar Da Agajin Gaggawa A Mataki Na Farko da nufin duba kan ma’aikatan lafiya dake fuskantar hadari a yayin byar da wannan taimakon.

Taron dai ya kasance na wuni daya inda aka tattauna kan matsaloli da dama da ma’aikatan lafiya suke fuskanta musamman yayin gudanar da ayyukan su, kazalika a wajen kuma an bayar da hanyoyin mafita da dama wadanda zasu taimaka wajen kawar da wannan matsalar ga jami’an lafiya.

Taron wanda ya samu halartar wasu daga cikin manema labarai anan Kano da kuma hukumomin tsaro das ka hadar da rundunar sojin kasa, rundunar yansanda, rundunar tsaro ta civil defence, hukumar Karota, da kuma wakilin hukumar tsaro ta DSS da sauran su, ya gudana ne anan Kano a unguwar nasarawa GRA.

Kazalika an mayar da hankali ga irin gudnmawar da wasu bangarori zasu bayar domin magance matsalar.

Daga cikin bangarorin sun hadar da bangaren gwamnati a mataki na jihar, bangaren al’ummar gari, da kuma kungiyoyi masu zaman kansu.

Babban sakataren kungiyar ta RED CROSS a Kano Alhaji Musa D Abdullahi yayi Karin haske kan makasudin shirya taron.

”Mun shirya wannan taron ne sakamakon yadda ma’aikatan lafiya ke cigaba da fuskantar matsala, musamman wajen kai marasa lafiya asibiti, mun kuma kalli yadda ake amfani da jiniya ba bisa ka’ida ba wanda itama matsala ce ta daban.” inji shi.

A yayin taron an bayyana cewa babban matakin da gwamnati zata bayar wajen kare jami’an lafiya masu bayar da agajin gaggawa ko kuma kawar da barazanar da suke fuskanta ya hadar da basu goyon baya dari bisa dari yayin gudanar da ayyukan su. Taimaka musu da kudin alawus alawus akan lokaci da kuma samar musu da kayan aiki na zamani.

Yayin da a bangaren kungiyoyi masu zaman kansu da dama cikin mahalarta taron sun bayyana cewa akwai bukatar kungiyoyi masu zaman kansu su shiga a dama da su wajen tallafawa jami’an lafiyar ta hanyar da ta kamata da kuma taimaka wajen wayar da kan al’umma irin muhimmancin da jami’an ke da su.

Al’ummar gari suma a yayin taron an bayyana cewa suna da rawar takawa wajen magance matsalar ta hanyar bayar da wani abu na su ga jami’an da kuma kare dukiyar wanda ya gamu da iftila’I daga sauran bata gari da dai sauran su.

Tags: GRAGwamnatiJami'an LafiyaKanolafiyaNassarawaRED CROSS
Previous Post

Kano: Ya kamata Jama’a su daina zargin mu da boye Mai – IPMAN

Next Post

Izala ta Koyawa Mutane 300 Sana’o’in Dogaro Da Kai A Garin Bauchi

Next Post
Izala ta Koyawa Mutane 300 Sana’o’in Dogaro Da Kai A Garin Bauchi

Izala ta Koyawa Mutane 300 Sana'o'in Dogaro Da Kai A Garin Bauchi

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2488 shares
    Share 995 Tweet 622
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2035 shares
    Share 814 Tweet 509
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    1960 shares
    Share 784 Tweet 490
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1741 shares
    Share 696 Tweet 435
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1381 shares
    Share 552 Tweet 345
Yadda Ake Zargin Wani Fasto Da Yin Lalata Da ‘Yar Majami’arsa Mai Shekara 17 – Likita

Yadda Ake Zargin Wani Fasto Da Yin Lalata Da ‘Yar Majami’arsa Mai Shekara 17 – Likita

March 27, 2023
Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika

Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika

March 27, 2023
Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi

Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi

March 27, 2023
Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode

Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode

March 27, 2023
An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma

An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma

March 27, 2023
Masarautar Bichi Ta Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki Ta Sola A Kauyen Yal’Iami

Masarautar Bichi Ta Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki Ta Sola A Kauyen Yal’Iami

March 27, 2023
Yadda Ake Zargin Wani Fasto Da Yin Lalata Da ‘Yar Majami’arsa Mai Shekara 17 – Likita
Labarai

Yadda Ake Zargin Wani Fasto Da Yin Lalata Da ‘Yar Majami’arsa Mai Shekara 17 – Likita

March 27, 2023
Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika
Labarai

Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika

March 27, 2023
Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi
Siyasa

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Yadda Ake Zargin Wani Fasto Da Yin Lalata Da ‘Yar Majami’arsa Mai Shekara 17 – Likita
  • Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika
  • Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In