• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Monday, December 4, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Jami’ar ABU Ta Fada Rikici Sakamakon Zaben Sabon Shugaba

Mustapha Haruna Dabai by Mustapha Haruna Dabai
January 19, 2020
in Labarai
Reading Time: 2 mins read
0 0
0
1
SHARES
5
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Shugaban Jami’ar Ahmadu Bello ta Zariya, Obi na Onitsha, Igwe Alfred Achebe, ya sa baki a kan rikicin da yake neman barkewa a Jami’ar a dalilin zaben sabon mataimakin shugaban Jami’ar. Shugaban ya bukaci Ma’aikatar Ilimi ta kasa da hukumar kula da Jami’o’in ta kasa (NUC), da su hanzarta daukan matakan ganin an warware matsalar.

Jaridar Leadership A Yau ta nakalto cewa, Basaraken ya aike da bukatar hakan ne a cikin wata wasika da ya aike wa babban Sakataren hukumar ta NUC, Farfesa Abubakar Rasheed, inda ya ce rikicin zai iya haifar da rashin zaman lafiya a cikin Jami’ar.

Obi Achebe, ya ce kasantuwar lokacin tattaunawa da dukkanin wadanda ake sa ran zama mataimakan shugaban Jami’ar na ranar 21 da 22 ga watan Janairu ya karato da kuma zaman da hukumar gudanarwa ta Jami’ar za ta yi domin fitar da sakankon karshe, yana da matukar mahimmanci a yi wani abu a kan lamarin cikin hanzari.

“In har mai girma Minista bai gamsu da cewa hukumar gudanarwa ta Jami’ar za ta iya aiwatar da wannan mahimmin aiki da ke kanta ba, to yana da mahimmanci ya hanzarta kafa wani kwamiti mai zaman kansa a karkashin hukumar ta NUC wanda zai kammala aikin zaben sabon mataimakin shugaban Jami’ar,” in ji Shugaban.

Sai dai kuma hukumar gudanarwar Jami’ar ta dakatar da batun zaben sabon mataimakin shugaban a sakamakon abin da ta kira da rikicin da ke ruruwa da kuma matsalar tsaro a cikin Jami’ar wanda ya samo asali daga zargin kauce wa hanyar da ya kamata a bi.”

Wata wasika zuwa ga magatakardan Jami’ar, Malam Abdullahi Ahmed Kundila, wacce mataimakin shugaban Jami’ar mai ci a halin yanzun, Farfesa Ibrahim Garba, ya aike masa, ya umurce shi da ya dakatar da tattaunawa da dukkanin ‘yan takaran.

Previous Post

Ba’amurkiya Za Ta Auri Bahaushe A Kano

Next Post

Mun Damu Da Kashe Jami’an Agaji, In ji Majalisar Dinkin Duniya

Next Post

Mun Damu Da Kashe Jami’an Agaji, In ji Majalisar Dinkin Duniya

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2748 shares
    Share 1099 Tweet 687
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2440 shares
    Share 976 Tweet 610
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2225 shares
    Share 890 Tweet 556
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    2146 shares
    Share 858 Tweet 537
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1526 shares
    Share 610 Tweet 382
Majalisar Dokokin Benue Ta Dakatar da Mambobinta Hudu Na Tsawon Wasu Watanni

Majalisar Dokokin Benue Ta Dakatar da Mambobinta Hudu Na Tsawon Wasu Watanni

December 4, 2023
Kotu Ta Umurci Tsohon Gwamna Matawalle Ya Mayar da Motocin Gwamnati 50 Da Ke Hannunsa

Kotu Ta Umurci Tsohon Gwamna Matawalle Ya Mayar da Motocin Gwamnati 50 Da Ke Hannunsa

December 4, 2023
Gwamnan Kaduna Uba Sani Ya Bada Umarnin Gudanar da Bincike Kan Harin Bam da Aka Kai

Gwamnan Kaduna Uba Sani Ya Bada Umarnin Gudanar da Bincike Kan Harin Bam da Aka Kai

December 4, 2023
Da Dumi-Dumi: Gwamnatin Benue ta Yi Watsi da Gargadin Majalisar Dattawa, ta Tabbatar da Kwamitocin Riko

Da Dumi-Dumi: Gwamnatin Benue ta Yi Watsi da Gargadin Majalisar Dattawa, ta Tabbatar da Kwamitocin Riko

December 4, 2023
Mataimakin Shugaban Majalisa, Kalu Ya Gargadi Matasa Game da Garkuwa da Mutane, Tayar da Zaune Tsaye

Mataimakin Shugaban Majalisa, Kalu Ya Gargadi Matasa Game da Garkuwa da Mutane, Tayar da Zaune Tsaye

December 4, 2023
Da Dumi-Dumi: Bayan Zanga-Zangar Dalibai Jami’ar ATBU ta Rufe Harabarta

Da Dumi-Dumi: Bayan Zanga-Zangar Dalibai Jami’ar ATBU ta Rufe Harabarta

December 4, 2023
Majalisar Dokokin Benue Ta Dakatar da Mambobinta Hudu Na Tsawon Wasu Watanni
Labarai

Majalisar Dokokin Benue Ta Dakatar da Mambobinta Hudu Na Tsawon Wasu Watanni

December 4, 2023
Kotu Ta Umurci Tsohon Gwamna Matawalle Ya Mayar da Motocin Gwamnati 50 Da Ke Hannunsa
Labarai

Kotu Ta Umurci Tsohon Gwamna Matawalle Ya Mayar da Motocin Gwamnati 50 Da Ke Hannunsa

December 4, 2023
Gwamnan Kaduna Uba Sani Ya Bada Umarnin Gudanar da Bincike Kan Harin Bam da Aka Kai
Labarai

Gwamnan Kaduna Uba Sani Ya Bada Umarnin Gudanar da Bincike Kan Harin Bam da Aka Kai

December 4, 2023
Majalisar Dokokin Benue Ta Dakatar da Mambobinta Hudu Na Tsawon Wasu Watanni

Majalisar Dokokin Benue Ta Dakatar da Mambobinta Hudu Na Tsawon Wasu Watanni

December 4, 2023
Kotu Ta Umurci Tsohon Gwamna Matawalle Ya Mayar da Motocin Gwamnati 50 Da Ke Hannunsa

Kotu Ta Umurci Tsohon Gwamna Matawalle Ya Mayar da Motocin Gwamnati 50 Da Ke Hannunsa

December 4, 2023
Gwamnan Kaduna Uba Sani Ya Bada Umarnin Gudanar da Bincike Kan Harin Bam da Aka Kai

Gwamnan Kaduna Uba Sani Ya Bada Umarnin Gudanar da Bincike Kan Harin Bam da Aka Kai

December 4, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Majalisar Dokokin Benue Ta Dakatar da Mambobinta Hudu Na Tsawon Wasu Watanni
  • Kotu Ta Umurci Tsohon Gwamna Matawalle Ya Mayar da Motocin Gwamnati 50 Da Ke Hannunsa
  • Gwamnan Kaduna Uba Sani Ya Bada Umarnin Gudanar da Bincike Kan Harin Bam da Aka Kai

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In