• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Monday, February 6, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Jami’ar Maryam Abacha Ta Yi Nasarar Kulla Alaka Da Jami’ar IAU Dake Amurka

said by said
August 25, 2020
in Labarai
Reading Time: 2 mins read
1 0
0
1
SHARES
7
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Farfesa Bikash Shamer, shugaban kungiyar ‘International Economic and Management’, wanda yake kungiya ce da take lura da ilimi a kasashe 43 a duniya, ya jinjinawa shugaban Jami’ar MAAUN, Farfesa Abubakar-Gwarzo bisa jajircewarsa wajen daukaka jami’arsa.

Shamer ya yi wannan jinjinar ne a yayin da yake jawabi ta hanyar Inatanet ga daliban jami’ar bisa gagarumin nasarar da Jami’ar MAAUN ta samu na kulla alaka da jami’ar ‘International American University (IAU)’ tare da samun yarjewar hukumar kula da ilimi, kimiyya da al’adu ta majalisar dinkin duniya, UNESCO.

Ya ce yarjewar UNESCO yana da matukar amfani ga jami’ar duba da yadda jami’ar za ta kara samun karbuwa a duniya. Wanda ya ce yarjewar UNESCO din ne ya sanya jami’ar MAAUN ta samu damar kulla alaka da Jami’ar IAU, wanda kungiyarsa ke wakiltar Jami’ar a yankin Asiya da Afrika.

“Jami’ar IAU ta kwashe shekara 15 da kafuwa, tana da mazauni ne a birnin California na kasar Amurka, kuma jami’ar na karantar da darussan da suke da alaka da kasuwanci a matakin digirin farko da digiri na biyu.” Ya tabbatar.

Ya tabbatar da cewa Jami’ar ta samu sahhalewar ma’aikatar ilimi ta Amurka, kungiyar makarantu da kwalejoji ta kiristoci ta Amurka, Cibiyar lura da makarantu masu zaman kansu na gaba da Sakandare, da sauran wadansu cibiyoyin ilimi harma da hukumar lura da shige da fice ta kasar Amurka.

Ya ci gaba da cewa; ya kamata daliban jami’ar su godewa Allah bisa yadda ya ba su Farfesa Abubakar-Gwarzo, wanda yake aiki tukuru dare da rana domin ganin jami’ar ta daukaka a duniya baki daya. Ya kara da cewa sakamakon alakar da aka samu tsakanin MAAUN da IAU, duk dalibin MAAUN da ya kammala jami’ar, ko yake son karatu a jami’ar a darussan kasuwanci, zai samu damar sake karatun wani digirin din a Jami’ar IAU cikin sauki.

“wanda mutum idan ya kammala digirinsa, za a ba shi dukkanin takardunsa da shaidar kammala jami’ar.” Ya tabbatar.

Ya kuma kara da cewa mutum za a ba shi shaidarsa tare da lambobin sirri wanda zai ba shi damar amfani da manhajar dalibai ta makarantar domin shiga cikin tsohon dalibin jami’ar IAU na har abada. Sannan idan mutum na son amfani da digirinsa daga jami’ar wajen neman aiki, jami’ar ta IAU za ta tabbatar da ingancin takardunka ba tare da ka biya wadansu kudi na daban ba.

A karshe ya shawarci daliban da suke karatun darasin kasuwanci da wadanda suke da sha’awar karatun a jami’ar MAAUN da su nemi Farfesa Gwarzo domin duk wani karin bayani da taimakon da suke so.

Previous Post

Ambaliyar ruwa: Ruwan sama mai ƙarfi ya yi sanadin mutuwar yara biyu a Jigawa.

Next Post

‘Jami’o’i Masu Zaman Kansu 78 A Nijeriya Sun Shirya Koma Wa Makaranta’

Next Post

‘Jami’o’i Masu Zaman Kansu 78 A Nijeriya Sun Shirya Koma Wa Makaranta’

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2323 shares
    Share 929 Tweet 581
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1486 shares
    Share 594 Tweet 372
  • CBN Ya Sake Fitar Da Sabbin Bayani Kan Dawo Da Tsofaffin Takardun Kudin Naira

    1395 shares
    Share 558 Tweet 349
  • Rikicin Takara Gwamnan Adamawa A APC: Kotu Ta Tsayar Da Hukunci Kan Nuhu Ribadu Da Yake Yiwa Binani

    1049 shares
    Share 420 Tweet 262
  • Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

    990 shares
    Share 396 Tweet 248
Godiya Ga Al’ummar Igbo Mazauna Kaduna Bisa Kaunar Da Suka Nuna – Uba Sani

Godiya Ga Al’ummar Igbo Mazauna Kaduna Bisa Kaunar Da Suka Nuna – Uba Sani

February 5, 2023
Bankin CBN Ya Yaudari Buhari Akan Sake Fasalin Kudin Naira, Inji Oshiomhole

Bankin CBN Ya Yaudari Buhari Akan Sake Fasalin Kudin Naira, Inji Oshiomhole

February 5, 2023
Nafi Girman Nayi Karya – Sanatan Jam’iyyar APC

Nafi Girman Nayi Karya – Sanatan Jam’iyyar APC

February 5, 2023
Fashin Bakin Mako: Layuka Basu ƙare Ba Yayin Da Najeriya Ba Ta Da Kuɗi A Watan Zaɓe

Fashin Bakin Mako: Layuka Basu ƙare Ba Yayin Da Najeriya Ba Ta Da Kuɗi A Watan Zaɓe

February 5, 2023
2023: Peter Obi Ya Mayarwa El-Rufai Zazzafan Martani Kan Kalaman Kiransa Da Jarumin Nollywood

2023: Peter Obi Ya Mayarwa El-Rufai Zazzafan Martani Kan Kalaman Kiransa Da Jarumin Nollywood

February 5, 2023
Budaddiyar Wasika Zuwa Ga Shugaban Hukumar NPC Kan Kidayar Da Aka Shirya

Budaddiyar Wasika Zuwa Ga Shugaban Hukumar NPC Kan Kidayar Da Aka Shirya

February 5, 2023
Godiya Ga Al’ummar Igbo Mazauna Kaduna Bisa Kaunar Da Suka Nuna – Uba Sani
Labarai

Godiya Ga Al’ummar Igbo Mazauna Kaduna Bisa Kaunar Da Suka Nuna – Uba Sani

February 5, 2023
Bankin CBN Ya Yaudari Buhari Akan Sake Fasalin Kudin Naira, Inji Oshiomhole
Labarai

Bankin CBN Ya Yaudari Buhari Akan Sake Fasalin Kudin Naira, Inji Oshiomhole

February 5, 2023
Nafi Girman Nayi Karya – Sanatan Jam’iyyar APC
Labarai

Nafi Girman Nayi Karya – Sanatan Jam’iyyar APC

February 5, 2023
Godiya Ga Al’ummar Igbo Mazauna Kaduna Bisa Kaunar Da Suka Nuna – Uba Sani

Godiya Ga Al’ummar Igbo Mazauna Kaduna Bisa Kaunar Da Suka Nuna – Uba Sani

February 5, 2023
Bankin CBN Ya Yaudari Buhari Akan Sake Fasalin Kudin Naira, Inji Oshiomhole

Bankin CBN Ya Yaudari Buhari Akan Sake Fasalin Kudin Naira, Inji Oshiomhole

February 5, 2023
Nafi Girman Nayi Karya – Sanatan Jam’iyyar APC

Nafi Girman Nayi Karya – Sanatan Jam’iyyar APC

February 5, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Godiya Ga Al’ummar Igbo Mazauna Kaduna Bisa Kaunar Da Suka Nuna – Uba Sani
  • Bankin CBN Ya Yaudari Buhari Akan Sake Fasalin Kudin Naira, Inji Oshiomhole
  • Nafi Girman Nayi Karya – Sanatan Jam’iyyar APC

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In